Posts

Showing posts from December, 2020

Certificate of the year!!!

Image

Dangerous People‼️ ( Hackers ) ☠️☠️☠️

Image
HACKERS!!! ☠️☠️☠️ Acikin Kwanan nan ina samu labari akan matsalar hacking account din mutane da dama wasu ana anfani da hacked din da akayi masu wurin cutar mutane kamar wani BIMO Trader wanda duk wani mai hankali yasan wannan mutanan macutane, saboda babu wani kasuwanci asanina na social media wanda zaka sa kudi take yanke kasamu riba wadda ta wuce hankali ace ka zuba 10k kasamu 50k acikin mintuna kadan Wasu kuma kawai zalunce ne zai sa suyi ma hacked ko dan su nemi kudi ko taimako wurin yan'uwanka batare da sanin ka ba... A gaskia ina daga cikin mutanan da Hackers suke ci ma tuwo a kwarya, Kuma Alhamdulillah Muna nan muna ta kokarin ganin Al'ummah sun samu sauki akan abinda hackers sukewa mutane , Saboda hakane yau na zo mamu da wata hanya wadda zata taimaka sosai wurin kare account din mu Na "Facebook" Wannan hanyoyin sune hanyoyi mafi saukin da ake bi wurin yi mamu hack, Suna taimakawa hackers wurin samun duk wasu bayanai da suke bukata batare da sun s

WAEC RESULTS IS OUT TODAY!!!

Image
Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020 A Yau Ne Sakamakon Jarrabawar Waec 2020 Na Makarantun Gwamnati Yafito, A sakamakon tsaiko da aka samu na satittikan da suka wuce a baya na rashin fitowar jarrabawar yasa jama’a da dama korafe korafe. Hakan ya farune sakamakon wasu yan matsaloli da aka samu a kasa baki daya, Amma yanzu komai ya dai-dai ta. Ana kira ga iyayen Dalibai da daliban dasuje Kafe mafi  kusa dasu domin duba sakamakon jarrabawar ko kuma a danna wannan link domin dubawa da kanka . Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a ga Daliban da suka rubuta ta.🙏🙏🙏

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!

Image
RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH SAKO ZUWAGA BISHOP KUKAH DAGA MURIC: Bishop din Diocese na Sokoto, Rev. Fr. Hasan Kukah, a maganar da yayi jiya ya ba da shawarar cewa ya kamata a yi juyin mulki da wani Dan Kudu ya mamaye kujerar mulkin Najeriya. Ya kuma ambaci Musulunci a matsayin addinin da yake kawo tashin hankali. Kungiyar kare hakkin bil adama ta musulinci ta Najeriya, kungiyar Rajin kare hakkin Musulmi (MURIC), ta bayyana bishop din a matsayin mai muguwar dabi’ar ci da ceto Kuma mai kawo hargitsi. Wannan an bayyana wa manema labarai ne a wata sanarwa da aka fitar a ranar Litinin, 27 ga watan Disamba, 2020 ta hannun Farfesa Ishaq Akintola, daraktan kungiyar. Mun yi matukar mamakin wannan ta hanyar kai hare-haren da aka fara jiya wanda Rev. Hasan Kukah ya kaddamar kan Musulunci saboda tsana ta addini. Bishop din Katolika na Diocese na Sakkwato ya ambaci Musulunci a matsayin addini tashina-tashina. Ya kuma yi kira da a yi juyin mulki ga zababbiyar gwamnatin Shugaba Mu

Photo New:

Image
Bandits sack 4 towns and Abducted 48 People In Katsina Fresh Attacks!!!

Five Thing You Must Know About How To Protect Your Device From Hackers!

Hanyoyin Da Za A Kare Waya Daga Madatsa 1. A Rinƙa Kulle Waya Abu na farko da za a yi kuma a rinƙa yi shi ne kulle waya ta hanyar sanya mata tsaro. Duk da sanya wa waya tsaro ya zama ruwan dare, amma game da kariyar waya ba wai sanya wa waya tsaro kamar yadda kowa yake yi shi ne abun nufi a nan ba. Sanya wa waya tsaro da kulle ta na nufin kulle duk wata manhaja da ke cikinta waɗanda ke da mu’amala da hanyar sadarwa, sirrikan waya da makamantansu. Don haka ya na da kyau a rinƙa kulle waya da sanya mata tsaro ta hanyoyin da suka dace. 2. A Yi Hankali Da Sanin Me Ake Sanyawa A Cikin Waya Lokuta da dama mutane suna amfani da manhajoji da kala-kalan abubuwa ba tare da duba sahihanci da ingancinsu a cikin wayoyinsu ba. Wannan kuma ya kasance sakaci ne mai hatsari. Don haka ya na da kyau a rinƙa kula da duk wani abu da ke cikin waya; a kula da saƙonni, hotuna, bidiyoyi, fayil da makamantansu. A rinka sanin waɗanne abubuwa ne aka sanya a cikin waya kuma waye ya sanya su, sannan mene ne tabbaci

YADDA AKE SAKA LINK A CIKIN BLOG

To bari mu cigaba da bayani kan Blog. Yanzu zamuyi bayani ne kan yadda zaka haɗa post ɗinka da link. Bayan ka kammala post ɗinka, ko kana so ka shigar da link a tsakiya. Ka je inda ka ga an rubuta link sai ka shiga. Bayan ya buɗe zaka ga an rubuta .Web Address:sune na website ko blog bari na shigar da nawa ku gani https://arewab.blogspot.com Bayan kun gama rubutawa sai ku je chan kasa ku saka ok. Shikenan kun haɗasu .Email Address:Sune kamar su yahoo.com email ko gmail da dai sauransu. Bari na saka nawa ku gani hassanabubakarmusa081@gmail.com Yawwa to shima zaka zo ne kasa  ka shiga Email Address sai ka saka email ɗinka ko gmail sai ka saka ok shikenan. HASSAN ABUBAKAR MUSA 09038702411

Good Night

Image

I AND MY HERO...

Image

Friday!!!

Image

MONEY!!!

Image
Kai jam'a wai Dan Allah mi mutanan suke nufi damu ka jifa Dollar Daya Muna sayenta naira 394.83.  Amma idan kaje American zaka sayi Naira  kan 0.0025 , Ka duba yadda aka karya darajar  kudin  kasar mu

AN URGENT REMINDER!!!

Image
Tunatarwa ta gaggawa!!!  ya kamata yan uwana matasa,da iyayenmu dattawa, maza da mata cewa su sani akwai mutanen da suke amsar (national ID card) na jama'a suna daukar number katin su, suna basu nera dubu ukku #3000 ya kamata a tunatar da hadarin faruwar hakan. ka sani/ki sani duk Wanda kaba katin Dan kasarka ya daukar ma Nin number yayi registration wani layi to ya jefaka a hadari.. Dan Allah jama'a a kiyaye abun yana da matukar hadari.

Good Morning

Image

Female Are Mercy

Image

Advertisement

Image
Dari 650 Kan sari Kuma 600

Questions And Answer About NIN

Tambaya da Amsa game da NIN. 1.Tambaya:Minene NIN? Amsa:NIN:-National nitification number, wacce a Hausa muke kira katin Zama Dan Kasa. Wasu numbers ne da kowa ke mallaka,domin Tabbatar da cewa shi Dan Kasa ne. 2.Tambaya: a Ina ake yinta? Amsa: mafi akasari ana yinta ne a Local government. 3.Tambaya:Da gaske ne za a dakatar da layuka, ga duk Wanda bai da ita? Amsa:Lallai hakane Kamar yadda aka ambata za a rufe duk layukan waya, wadanda basu da ita. Haka kuma za a rufe duk layukan da akayi Register dinsu ba bisa kaida ba. 4:Minene Amfanin saka NIN a Layi? Amsa:Tabbas yana da matukar amfani Ga wasu daga ciki: 1.Zai dakile duk wata hanya wacce wasu ki kiranka da sunan ma'aikatan banki, idan sunyi haka za a kamasu cikin sauki. 2.Za a iya nemo masu garkuwa da mutane, ko da ko sunyi waya da wayar Wanda suka kama. 3.Akwai miyagun mutane masu buda wata harkalla, ma'ana a yanar gizo wadanda suke cutar da mutane, Yanzu a iya ganesu cikin sauki. 4.Akwai wasu mayaudara dake kiran Mutane su

SABUWAR HANYAR SAMUN DATA KYAUTA.

Image
SABUWAR HANYAR SAMUN DATA KYAUTA Barkanku da wara haka! Ina Mai matuqar farin cikin sanar daku, wata hanya ta samun data kyauta, ta  hanyar Amfani da Wani App Mai suna Gidimo. Gidimo App idan ka daukoshi, kawai ka budeshi ka cika abinda suke buqata. Nan take zasu ce kasa number da kakeso su turama Data, sai ka sa kowane irin layi gareka! Kowane layi suna Bayarwa. Idan ka cinye zaka iya sakewa wani layi na daban. Allah ya bada sa'a. By Hassan Abubakar Musa Whatsapp 09038702411

NIN FORM

Image
Ga Enrollment form nan da hukumar samar da katin shaidar  dan kasa ( NIMC ) ta fitar yau.. Ku saukar da shi (Downloading) sai kuje wajen masu kwamfuta su yi muku printing a takarda. Sai ku cike da biro, kada a manta idan an zo cikewa ayi rubutun da manyan baki ( Upper Case ) idan ka Kamala sai ka dauka ka Kai duk wani ofis ko cibiya da ake yin shaidar dan kasa.   Amma idan za ka tafi sai kaje da: 1. Indigent dinka 2. Takardar haihuw  (Certificate of birth) 3. Lambar waya mai aiki. Idan kayi haka zaka samu NIN number acikin sauki batare da  bata lokaci ba.  A gaggauta a yi kafin 30 ga wannan watan Disamba.

Dalilin da yasa kasashen yamma suka fi mu cigaba a bangaran fasaha...

Image
Idan ka kwantar da ranka kayi tunani da kyau za ka fahimci cewa akwai wasu dalilai da yasa kimiyya da fasaha suka ci gaba a duniya musamman a ƙasashen yamma. Sai dai dalilan a bayyane suke kuma kusan kowa ya san su, abun nunawa guda a nan shi ne “menene madogarar cigaban bunƙasa ilimi da binciken kimiyya da fasaha” bayan kuma mutane ne masanansu. A yau duniyar kimiyya da fasaha sun yi ci-gaban da ya haura gaban mamaki domin wasu abubuwan da za ka ji ana samarwa da binciken da ake yi wajen gano wani abu dole sai dai kayi shiru don mamaki. Amma menene dalilin haka? A takaice kuma dalili guda daya shine “ bincike .” Da bincike ake juya duniya, da shi ake canja duniya kuma da shi ake bunkasa komai. Shekaru dari da suka wuce a baya babu ilimin yanar gizo, yau ga shi ta dalilinsa ka kan iya ganin mutumin da yake wata nahiyar kai tsaye, kawai taba jikinsa ne ba za ka iya ba. Shekaru dubu da suka wuce kafin ka kai wata kasa sai ka shafe tafiyar watanni, a yau za ka iya daga murya k

All About Sim Card To Attach With NIN

Image

Good Night

Ina masu anfani da "MTN" kuma wayarsu karama ce bata bude opera ko wanda suna da Android amma Network yana basu matsala, to ku kwantar da hankalinku na gano maku hanya mai sauki wadda zaku iya attach din "NIN" din naku batare da kun bude Datar ku ba.. Zaku danna *785# za su baka damar saka 11 digits na NIN din naku, Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏🙏

For Glo Users

Image
www.gloworld.com/ng/nin.

Airtel Users

Image

For Airtel Users

Albishirin ku masu anfani da layin Airtel kuma na gano yadda zakuyi attach din layin Airtel dinku da NIN... Zaku dannah *121*1# za su baku damar saka 11 digits na  "NIN" din ku Allah ya taimaki za kuma bada sa'a

Good

Alhamdudillah This Good Friday,  My only prayer for you is That the divine love of the Lord be with you and your family! Juma'at Mubarak  📿🕋🕌🙋🏻‍♂️

Preaching!!!

*Ana bukatar da kowanne Dan uwa musulmi ya karanta HASBUNALLAHU WANIIMAL WAKIL 11 da nufin Allah ya tarwatsa dukkan Shirin da akayi akan lalata alummar Arewa da musulmi baki daya duk Wanda ya karanta yayi kokarin yadawa a groups sadaqatul jariya ce*

Good Morning

Image

Good News

Assalamualaikum warahamatullah!  Kamar yadda nayi ma wasu alkawari akan zan binci ka mamu hanya mai sauki wanda ba dole sai munje MTN Office munyi taroba, Wannan itace hanya mai inganci saboda munyi bincike akan ta , Wasu bata gari suna anfani da irin wannan damar domin cutar mutane shiyasa dazin nayi maku post kan su, Insha Allah Wannan hanyar yata taimaka sosai wurin cike form din, kana daga gida batare da kaje MTN officer ba... Kamfanin Sadarwa na MTN ya bayar da link din da mutane zasu shiga don su hada layin su da National I.D card, ta yadda ba sai anje Office din su ba kamar yanda gwamnati taraya ta bada umarni. Idan ka shiga zasu turo maka OTP zuwa kan wayar, wato wasu lambobi da zaka shigar musu.           👇👇👇 https://mtnonline.com/nim/ Abubuwan da ake bukata: 1. Full name, wanda yake kan National I.D Card. 2. Phone number. 3. Email.   Dan Allah ku taimaka wurin sharing din wannan post zuwa ga yan'uwa domin suma su anfana, Allah ya taimaki ya kuma bada sa'a..🙏🙏🙏

Program.

Join us👇  bit.ly/letsdevkt  to learn more about Technology.

Advert

Image

NIMC

Image

Update

Image

Update!!!

Confirm Your Mobile Number(s) Registration Status To Avoid Being Blocked By NCC. MTN - dial *789*1# Airtel - dial *746#  9mobile - dial 746 or 200 Glo - text REG to 746 or 3456 Alhamdulillah gaskia wannan mataki da Dr, Isah Ali Pantami ya dauka yayi dai dai, Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a..Malan 🙏🙏🙏 Good Job Sheik Pantami👍🏻

Good Night

Image
Congratulations To You Once Again Malam Yasir for your new appointment as Katsina State Coordinator, Atiku Support Organization (ASO)

How to be safe step 3

Image
A yau zanyi magana ne akan taya zaka cire kanka/ kanki ( log out ) bayan ka gane anyi hacked din WhatsApp dinka Nayi bayanin daga step 1 to 2 , yau kuma step 3 , To step 3 ne idan aza nuna ma Log out from all devices kamar yadda na nuna da kibiya to kana dannawa za'a baka damar fita daga cikin dik wani hacking din da akayi ma na WhatsApp...✍️✍️✍️ Allah yasa mudace, Ameen.🙏

Good Evening

Image

Night

Image

Photos news

Image
Right Now: The Katsina State Government, under the leadership of Hon Aminu Bello Masari, has ordered the immediate closure of all boarding schools across the state.  The order came after the abduction of students at the GSSS KANKARA Secondary School.

Good Night

ALJANNAH is a Sweet permanent home where all Muslims aspire to have as a final destination. May Allah grant U and Ur family this expensive facility whenever U retire from Here to the hereafter...........🙏 JUMA ATUL KAREEEM from Hassan Abubakar Musa  (Young Journalist) and have a nice weekend🍮☕🍦

TGIF

Image

Night!!!

Image

Good Night

Image

Gift From Airtel.

Ina masu anfani da "Layin Airtel" yau na zo maku da wata garabasa wadda zaku ji dadin ta sosai , Dik mai layin Airtel idan kasa katin 100 ko 200, bayan katin ya shiga to sai kasa wannan codes din *234*100# idan 100 ce idan kuma 200 ce to *234*200# Kana sawa Inshallah zasu baka kudi nakira da kuma data ta sati daya.. Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a Ameen 🙏🙏

Birthday Wishes

Image
You are my shining star, and you shall always be, grandpa. I love you more than I can ever express in any language that exists or that is yet to exist. Have the most fabulous birthday ever.

Good Night

Image

Good Night

Image

How to be safe step 2

Image
Assalamualaikum warahamatullah A yau zanyi magana ne akan yadda zaka gane idan wani yayi hacked din WhatsApp dinka??? Da farko idan ka shiga Whatsapp din naka daga kefan hannunka na dama zaka ga wata alama kana danna zata nuna ma options dayawa sai ka duba inda akasa "WhatsApp_Web" idan kaga irin wannan hotan wanda nasa a kasa to gaskia wani yayi hacked din WhatsApp dinka kuma yana kwasar dik wasu bayananka na sirri batare da sanin ka ba...✍️✍️✍️

Photo News!

Image

Link

Twinsktn_Developer!!! https://www.facebook.com/100561385230922/posts/110682667552127/?app=fbl

Good morning!

Image

News

Image
Federal High Court Compel to Produce Mahadi Shehu | Share Nigeria.

DE Screening!

Ahmadu Bello University, Zaria Post-UTME/DE Screening Exercise 2020/2021 http://www.arewatalent.com.ng/2020/10/ahmad-bello-university-zaria-post.html?m=1 Dan Allah duk wanda  yaga wannan posting yataimaka yayi Share domin sauran dalibai su amfana.

Good Night

Image

Good Night

Image