How to be safe step 3

A yau zanyi magana ne akan taya zaka cire kanka/ kanki ( log out ) bayan ka gane anyi hacked din WhatsApp dinka
Nayi bayanin daga step 1 to 2 , yau kuma step 3 , To step 3 ne idan aza nuna ma Log out from all devices kamar yadda na nuna da kibiya to kana dannawa za'a baka damar fita daga cikin dik wani hacking din da akayi ma na WhatsApp...✍️✍️✍️

Allah yasa mudace, Ameen.🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!