Posts

Showing posts from February, 2021

BVN CODES!

Image
Insha Allah Yau zanyi magana ne kan BVN Code, Ma'ana yadda zaka ga "BVN dinka koda ka mance ta batare da kaje banki ba sun duba ma, Mutane da dama sun fuskantar wannan matsala amma basu san yadda zasu maganceta ba..  daga yau matsalar ta zo karshe In Allah ya yarda, Abun na farko da zakayi shine ka tabbatar layin da kayita da shi yana wurinka sannnan kana da Naira 20 a layin to sai ka danna wannan codes din kamar haka *565*0# Anan take zasu nuna ma BVN sai kayi Screenshot din abinka ko kasami wata paper ka rubuta aciki saboda gudun mantuwa.   Domin samun wasu baya nan akan "Technology" zaku iya binmu ta website din mu      https://arewab.blogspot.com

Nigerian Army Recruitment 2021

Image
Assalam Alaikum Warahamatullah Ina maku fatan alkairi. Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a      http://Recruitment.army.mil.ng

How to remove any security from all keypad mobile phones.

Image
Yadda Zaka Cire Password Din Waya Mai Madannai ( Amma Techno Kadai ) Yawanci gsky kowa yasan wannan hanyar , amma kuma zaka samu qalilan da basu sani ba, to shi ilimi koda mutum daya ka sanar mawa to kaima kanada ladar hakan . Dan haka gashi kamar haka ; idan wayarka mai madannai wato irin Techno haka mai madannai ka sanya ta a Password sai kuma kamanta yadda zaka cire ta , to sai ka danna ;  *#12345 Insha Allah zata bude Allah yataimaka.

N-Power Edit & Corrections!!!

Image
Yanzu Haka Zaka Iya Gyara Matsalar Daka Samu a N-Power N-Exit Loan Cikin Sauki Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na tallafawa matasan Nigeria ta karkashin shirinnan na N - Power N - Exit Loan . Hukumar da ke kula da wannan shiri ta tabbatar da kudirinta na maganta matsalar da ake fuskanta ta hanyar tura matsalaloli izuwa email na wannan hukumar . Duk wanda keda matsala zai iya tura sakon matsalarsa zuwa wannan email din :  Support@n-sip.gov.ng

NYIF/NMFB

Image
Idan ka bude link din , sai ka shiga 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 https://nyif.nmfb.com.ng  " LOAN APPLICATION " ka saka BVN din ka . Idan ya bude zaka ga bayananka da suke alaqa da kai , kamar Suna , date of birth , state , local government da sauran su . Zaka ga wurin Create Password , sai ka saka password din da kake so , ka sake mai - maita shi a ' daya box din , sai ka dannan Create . Daga nan sai kaje Email zaka ga confirmation link , sai ka danna . Bayan Kammala haka zuwa wani dan lokaci zasu sanar muku da zaran da zaku fara Online Training na tsawon kwanaki Biyar . Bayan kun kammala zasu turowa kowa da rancen kudaden da zasu bada , inda tun shekarar da ta gabata suka fara bawa wa yanda suka yi training . Suna bada miliyoyin kudade ga wa yanda basu yi training ba , suna basu 250,000 kacal..       Allah ya taimaka.🙏🙏🙏 "Kuyi share" din post din domin sauran yan'uwa su anfana.

SMEDAN REGISTRATION!!!

Assalamu'alaikum warahamatullah Ina masu bukatar yin registration din SMEDAN to Insha Allah yau na zo maku da hanya mai sauki wadda zaku bi wurin yin "Registration"  Abubuwan da ake bukata wurin cike form din sune kamar haka: *Phone Number *BVN *Gmail Address *Address  da sauran su...  Ga link din su nan a kasa www.smedan.ng Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a Ameen.