Posts

Showing posts from November, 2020

GOOD MORNING 🌹

Image
May Allah Bless Your Life Time Sir!

This Codes Can Help to restore your phone easily!

Image

Advertising

Image

Step 3 finally

Image

Simple Way To Keep Your Number In Pravate Or Unknown number.!!!

Da farko zakaje "Dialer" ma'ana inda ake kiran waya , kana zuwa sai kasa wannan codes din dana rubuta *#30# kana sawa sai ka danna kira zai baka options guda biyu sim 1 or sim 2,  to sai ka zabi sim din da kake son idan ka kira a ga private number, Idan kuma ka gama abinda zakayi kana so ka cire daga private number din to sai ka kara sa *#30#... TGIM🌹💞🌹👍

Good Morning 🌹

Image

Insecurity

Image
This is so sad where is our leaders, Governors, Senators, Chairmen and so on?

Secure North

Image

Good Morning 🌹

Image

For ATM Security.!!

Albishirin ku yan'uwa yau na zo maku da wani abu mai ban Mamaki da Al-ajabi.!! Yadda mutum zai iya kiran police da "ATM" din shi acikin sauki, Misali kaje banki cire kudi cikin dare to sai kaga wasu mutane wanda baka yarda da su ba ko kana jin tsoron zasu iya kwace ma kudi, To Inshallah zaka iya kiran yan'sanda da ( ATM ) dinka kuma su zo, Da farko abinda zaka farayi shine chanza "PIN" dinka misali idan Pin din "1234" ne sai ka juya su "4321" to Insha Allah directly bank zai kirama police domin su baka kariya da zarar sun zo sai ka nuna masu mutanan da ke binnaka amma idan basu guduba ,Kuma kudin ka za su fito ka dauki abinka hankali kwance..✍️✍️✍️

Step 2

Image
Yauwa kamar yadda nayi magana Akan cewa Step 1 xuwa  3 muke da shi to wannan shine step 2 Kuma shima acikin "Google" zaka ganshi ( Ads ) shima kana danna shi zai Kai ka wurin da zaka maida shi "off" idan yana "on" kamar yadda nayi acikin hoton nan danayi post,  daga nan shi kenan babu wata tallar da kamfanin google zai kara damunka da ita suna anfani da wannan damar ne wurin yi maka tallace tallace wanda basu shafe kaba kuma dik da haka sai sunyi anfani da datarka...   Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a Ameen 🙏🙏🙏

Step 1

Image
Yadda zaka kashe ma Android Dinka abubuwan da ke cima data dayawa! Da farko zakaje setting sai kaduba "Google" ka hotunan nayi indicate yadda zasu taimaka maku acikin sauki. Kana shiga acikin Google din zai nuna ma hoto na biyu da na nuna sai ka danna inda na nuna da kibiya, zai Kai ka hoto na uku sai ka kashe shi kamr yadda na maida shi off to shi kenan ka gama da wannan sai step 2

What do say about this love!

Image

Juma'at Kareem

Image

Good Morning

Image

Simple to check for find phone problems!

Yadda zaka gane matsalar waya second hand kafin ka saya saboda gun matsala ko  Kuma , A cuceka, to da zaran kaje sayen wayar da farko ka shiga wurin Kira, sai ka danna *#0*#  amma sai babu layi aciki imma akwai sai ka cire su za su nuna ma dikan matsalar da ke acikin wayar Insha Allah.                  #Juma'at Kareem🕋

News

 Military airstrikes killed 83 bandits in Katsina And Zamfara forests | Share Nigeria.

The high limit of desire.♥️💞♥️

Image

Invite! Invite!! Invite!!!

Image

Be Careful With Your Tongue!!!!

Image

Life style!!!

Image
 

Our shop adress.

Image
 

Full Security

Image

This is the greatest way to protect yourself from hackers, That takes hackers almost five hundred before their find it..☠️☠️☠️

Image

Remembering!!!

Image

How to secure your Instagram account from hackers! ☠️☠️☠️

Image
           #Good morning 🌹 Barkan ku da wannan lokacin ina fatan kun tashi lafia, yau na xomaku da wata hanya wadda zaku Kare Instagram account din ku daga dangerous people means (Hackers) Da farko zaka je acikin Instagram account din sai ka danna inda da zai nuna ma wurin setting, to sai kashiga kana shiga za kaga options dayawa to kada kadamu da su kawai kaduba wurin da a ka rubuta "security" sai ka shiga kana zuwa zai nuna ma shima options sai ka zabi "Two_Factor_Authention" kana shiga zai nuna ma inda zaka sa 6 codes da za a turoma ta numbar dinka da kayi anfani da ita wurin bude IG din, daga nan za'a baka damar kasa password wanda dik bayan wani lokacin zasu tambayeka shi domin su gane ko kaine mai account din kuwa, saboda tsaro... Sannan magana ta biyu , Gaskia ya kamata ku kula wurin sa password din ku, saboda strong password yana taimakawa ta yadda babu wani dan iskan da zai iya kwace ma account, misalin strong password ya kunshi Numbers, Ch

Good Night

Image
Assalamualaikum warahamatullah Albishirin ku yau na xo maku da wata Application wadda xata taimaka maku wurin tsaron wayar ku da farko zaku fara xuwa play store kuyi download din ta "Lockwatch" to sai ka sai ta  ta da Gmail address din ku , Amma akwai idan ake biya , idan kana son a turama hotan mutum ko voice din sa to sai ka biya wannan gaskia, Allah ya sa mudace...🙏🙏🙏

Graphics

Image
 

Good morning

Image
That is true great mentor!!!

News

Now Allah (SWT) has taken the life of my daughter, Aishah Isa Ali (Amal) who is almost thirteen (13) years old ... Due to some excuses, the funeral will take place tomorrow (Tuesday) at Annur Mosque after the Azahar Prayer.  , 1:15 pm God bless her, and our parents, God bless us after ..🙏🙏😥  ~Dr. Isa Ali Pantami~

Skill Person

Image
Alhamdulillah, acikin ikon Allah Mohidden Ahmed yasa mu kirkirar Application wanda yake anfani da lokaci.

Development

Image
Computer is our mission 

News

Image
sai mun hukunta Ibrahim Magu matukar muka sameshi da laifin cin hanci.   ~Shugaban kasa Muhammad Buhari~

Condition of life.

Image
See this what life came to him at the end!

Appointment Latter

Image
Alhamdulillah, Congratulations To Myself.

Great Security Application.

Image
Application din da tafi kowace security Application kyau.

GOOD NIGHT

May Allah bless our life time and leaves us together for ever!

Good morning

 Assalamualaikum warahamatullah Yau ina so zanyi magana ne akan yadda ake boye number, ma'ana kamar ka nasan, Kiran  wani mutum kuma baka so yayi save din number din taka to acikin sauki zaka iya boye ta, Ta hanyar danna wannan numbers din kamar haka: #31# sai kasa number din da kake so ka boye sai ka kira, misali #31#07038702411 sai ka kira, kana Kira shi Wanda ka kira ba zai ga number dinka ba sai dai private number.  Allah ya taimaka...🙏

How to see your phone secret!

Image
Yadda zaka ga sirrin wayarka , bayan ka ara ma abokin ka , ya gama abinda za yayi, za kaga  dik wata application da ya shiga da kuma ko minutes nawa yayi acikinta! da farko yana baka wayar to  kada ka shiga ko Ina , kawai kaje wurin Kiran waya kasa wannan codes *#*#4636#*#* kana sawa zasu nuna ma wasu rubutu guda uku kamar yadda na daura acen sama ☝️ sai ka shiga na biyun kuma zaka iya shiga sauran dan ganin abinda ke ciki..✍️✍️

Advertising For 3KGRAPHICS

Image
Al-bishirinku ina masu Biki, Suna, ko wani taro na musamman, to ku share hawayanku saboda 3k7Graphics ya shirya domin kawata ku ta hanyar yi maku, Calendar, Poster, Invitation Card, Facebook Cover and YouTube Cover. kar ku bari a barku a baya za ku iya neman shi akan number din shi kamar haka: 07067266222 Ko ta facebook a Abu Ibrahim.

Advertising for Mairigajega Company.

Image
Ina masu bukatar koyon applications to yau ga nesa tazo kusa mai riga jega ya shirya tsaf domin koyar da ku, Apps din sun hada da na Chat, Audi, Browsers, Games da sauran su domin Karin cikekken bayani zaku iya tuntubar shi ta numbar waya kamar haka: 07067998315 Ko ta Facebook Kuma at  Usman Mairiga Jega.

Good Morning 🌹

 Alhamdulillah A-lakullu Halin Every morning brings us scope and it has meaningful for us to do better..✍️✍️ Hope everybody wake up in absolute fine.                    ☕🍞🥚

HAPPY BIRTHDAY TO MY BROTHER!

Image

How to protect yourself from hackers! 🤠😎

  Assalamualaikum warahamatullah!    Alhamdulillah  A-lakulluHalin Da farko Ina so nayi magana akan yadda zaka Kare account din ka ta yadda babu wani dan iskan hacker da zai iya yi ma kuce ya kwace ma kayan ka, mutane da dama suna ta tambaya ta ya ake yi sanadiyar ina busy ban sami lokaci ba nayi post, amma yau Inshallah zanyi bayani akan haka: Farko zakaje ka shiga facebook account din ka, sai ka duba hannunka na dama zaka ga alama kamar haka (=) to zai kai ka a wurin setting sai kaduba inda aka sa ( privacy shortcut ) da ka shiga sai ka natsu ka duba wurin da aka rubuta ( Use two-factor authentication ) sai ka shiga aciki, za su baka zabi guda biyu, sai ka shiga na biyun kana shiga za'a baka damar kasa number din ka sai kayi continue, sai kasa password din ka daga nan sai kayi add Gmail address Dinka shi kenan, Insha Allah ka saka account din ka security dik wanda yayi kokarin hawa akan shi za'a sanar da Kai.  Daga naku HASSAN ABUBAKAR MUSA      Allah ya taimaka...🙏🙏🙏

How to remove any subscriptions on your ( MTN ) SimCard.

Image

Good Morning!

Image

Find My Device..!

Image
Yadda zaka gano wayarka bayan ta bata.

Take-Cake With Your Life..!

Image