Posts

Showing posts with the label Exams

WAEC RESULTS IS OUT TODAY!!!

Image
Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020 A Yau Ne Sakamakon Jarrabawar Waec 2020 Na Makarantun Gwamnati Yafito, A sakamakon tsaiko da aka samu na satittikan da suka wuce a baya na rashin fitowar jarrabawar yasa jama’a da dama korafe korafe. Hakan ya farune sakamakon wasu yan matsaloli da aka samu a kasa baki daya, Amma yanzu komai ya dai-dai ta. Ana kira ga iyayen Dalibai da daliban dasuje Kafe mafi  kusa dasu domin duba sakamakon jarrabawar ko kuma a danna wannan link domin dubawa da kanka . Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a ga Daliban da suka rubuta ta.🙏🙏🙏