Domin samin ganin ko federal government ta tayi accept din apply dinka na covid19 ka shiga wannan link din.
https://covid19.nmfb.com.ng
Alhamdulillah! Barka da zuwa wannnan shafi namu mai albarka muna fatan kuna jin dadin kasancewa damu a koda yaushe.. Allah ya taimaka mamu baki daya, Ameen.