Posts

Showing posts with the label Love Story...πŸ’πŸ’πŸ’

True Love Story By Maimousa...

*INA SON SHI*     _ (ya tsane ni) _               🌹🌹🌹🌹🌹🌹                 🌼🌼🌼🌼                        ✨✨                          ✨                    * NA * * MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM *πŸ’‹            * 🀝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🀝🏻 * _ (We are the best Writers Among all writers) _πŸ“š _ Alhamdulillah Allah shine abin godiya,dubunnan godiya ga masoyana ,masu hakuri da juriya, wa'inda a kullum zasuji ya jikina yake ,masu kira da masu tura sakwanni,duk na gani na kuma gode Allah saka da Alherie ,Ina fatan Allah ya kara bani lafiyar cigaba da rubuta wannan litafi Ameen _ * Page 13-14 * Dariya Saif ya kuma yi yace"abokina nagode da yanda ka amince ma shawarata a matsayina na abokin ka,kuma amini na,nagode da yanda ka amince ma shawara ta,sannan yanzun nan zamuje gidan su Hamida ,wani wawan kallo Ahmed ya wurga ma Saif yace"bakada hankali nine zanje gidan su,look! Saif na amince ayi auren nan ne dan farin cikinka,anma dan me ni zanje kazamin gidan s