Posts

Showing posts with the label Codes

Good Night

Ina masu anfani da "MTN" kuma wayarsu karama ce bata bude opera ko wanda suna da Android amma Network yana basu matsala, to ku kwantar da hankalinku na gano maku hanya mai sauki wadda zaku iya attach din "NIN" din naku batare da kun bude Datar ku ba.. Zaku danna *785# za su baka damar saka 11 digits na NIN din naku, Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏🙏