Posts

Showing posts with the label Danger

Dangerous People‼️ ( Hackers ) ☠️☠️☠️

Image
HACKERS!!! ☠️☠️☠️ Acikin Kwanan nan ina samu labari akan matsalar hacking account din mutane da dama wasu ana anfani da hacked din da akayi masu wurin cutar mutane kamar wani BIMO Trader wanda duk wani mai hankali yasan wannan mutanan macutane, saboda babu wani kasuwanci asanina na social media wanda zaka sa kudi take yanke kasamu riba wadda ta wuce hankali ace ka zuba 10k kasamu 50k acikin mintuna kadan Wasu kuma kawai zalunce ne zai sa suyi ma hacked ko dan su nemi kudi ko taimako wurin yan'uwanka batare da sanin ka ba... A gaskia ina daga cikin mutanan da Hackers suke ci ma tuwo a kwarya, Kuma Alhamdulillah Muna nan muna ta kokarin ganin Al'ummah sun samu sauki akan abinda hackers sukewa mutane , Saboda hakane yau na zo mamu da wata hanya wadda zata taimaka sosai wurin kare account din mu Na "Facebook" Wannan hanyoyin sune hanyoyi mafi saukin da ake bi wurin yi mamu hack, Suna taimakawa hackers wurin samun duk wasu bayanai da suke bukata batare da sun s