Posts

Showing posts with the label JAMB 2021

How to get jamb profile codes in easily way!!!

Image
JAMB PROFILE CODE ya kasnace jigo a wajen ko wane dalibi dake son yayi rijistar JAMB saidai mafi yawan dalibai sunata hakilo saboda sakon JAMB PROFILE CODE din yaki zuwa, wani dalibin yatura sakon yafi sau shurin masaki amma har yanzu shuru akeji. Menene yasa ba’a samun JAMB PROFILE CODE cikin sauki? Wannan tambaya koda yaushe muna samunta kuma hanyar magance hakan shine: Duk dalibin dazaiyi JAMB yatabbata layinsa na waya anyi linkin dinsa da NIN, shine idan an tura sakon zaizo amma idan ba’ayi linkin da NIN ba sakon bazai taba zuwa ba. Dalibi yatabbata layin nasa akwai kudi aciki akalla naira 100 kafin ya tura sakon, kuma kada ayi amfani wajen sanya kati ta hanyar samun BONUS.  Za’a ayi amfani da wayar hannu a bude wajen tura sako sai a rubuta NIN sai a danna space sau daya sai aturawa wannan lamaba 55019 shikenan sai ajira sakon zaizo. Misali (NIN 12345678901 Send to 55019).   KARIN BAYANI: dalibi zai iya yin amfani da lambar wayar mahaifa, yaya, kani ko makusanci amma atabbata anyi