Posts

Showing posts with the label N-Power

N-POWER FINGERPRINT VERIFICATION!!!

Image
Zuwa ga wadanda suka cike neman gurbin aikin N-Power kashi na uku wato N-Power Batch C Applicants a turance: Daga Sani Twoeffect Yawuri Ana kira dukkanin wanda yasan ya cike gurbin neman aikin N-Power kashin C kuma ya cike bayanansa kamar yadda aka bukata kuma ya rubuta jarabawar da aka gudanar ta yanar gizo a watan da ya gabata da ya duba akwatin sakonsa na Email an aike masa da sakon zuwa mataki na gaba na tantancewa Idan ka duba akwatin sakonka bakaga sakon ba tau kada ka tayar da hankalinka kaima za'a turo maka a karo na biyu. Saboda haka dukkanin wadanda suka samu sakon ana bukatar da su shiga yanar gizon hukumar a   https://nasims.gov.ng    domin shigar da bayanan yan yatsunsa wato biometric data capture. Duba hoton dake tare da wannan rubutun domin ganin matakan da za'a bi wajen daukar bayanan yan yatsunka.  Idan kuma kana da wata bukata ko neman karin bayani akan hakan, Zaka iya kiran wadannan lambobin wayar: 08176551162 018888341 ko kuma ka aika sakon email a, support.