Gift From Airtel.

Ina masu anfani da "Layin Airtel" yau na zo maku da wata garabasa wadda zaku ji dadin ta sosai , Dik mai layin Airtel idan kasa katin 100 ko 200, bayan katin ya shiga to sai kasa wannan codes din *234*100# idan 100 ce idan kuma 200 ce to *234*200# Kana sawa Inshallah zasu baka kudi nakira da kuma data ta sati daya..

Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a Ameen 🙏🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!