Posts

Showing posts with the label Level 2

How to be safe step 2

Image
Assalamualaikum warahamatullah A yau zanyi magana ne akan yadda zaka gane idan wani yayi hacked din WhatsApp dinka??? Da farko idan ka shiga Whatsapp din naka daga kefan hannunka na dama zaka ga wata alama kana danna zata nuna ma options dayawa sai ka duba inda akasa "WhatsApp_Web" idan kaga irin wannan hotan wanda nasa a kasa to gaskia wani yayi hacked din WhatsApp dinka kuma yana kwasar dik wasu bayananka na sirri batare da sanin ka ba...✍️✍️✍️