NIN FORM

Ga Enrollment form nan da hukumar samar da katin shaidar  dan kasa ( NIMC ) ta fitar yau..

Ku saukar da shi (Downloading) sai kuje wajen masu kwamfuta su yi muku printing a takarda.

Sai ku cike da biro, kada a manta idan an zo cikewa ayi rubutun da manyan baki ( Upper Case ) idan ka Kamala sai ka dauka ka Kai duk wani ofis ko cibiya da ake yin shaidar dan kasa.
 
Amma idan za ka tafi sai kaje da:
1. Indigent dinka
2. Takardar haihuw  (Certificate of birth)
3. Lambar waya mai aiki.

Idan kayi haka zaka samu NIN number acikin sauki batare da  bata lokaci ba.

 A gaggauta a yi kafin 30 ga wannan watan Disamba.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!