Posts

Showing posts from January, 2021

Federal Government Re-open Survivalfund!!!

Image
Assalamu'alaikum warahamatullah. Farko:Albishirinku Gwaunatin tarayya ta bada damar a sake bude potal na cika form din Survial fund. Wannan form dai hanya ce da Gwaunati ke bada Kudi kyauta har na wata uku. Wato duk wata zasu baka 30k Wannan form dai ba yanzu ne aka fara cika shi ba cikawa har wasu sun samu kudin shan shayi😀 hakane nake kira ga Yan wadannan jahohin da su hanzarta tanadar abubuwa kamar haka👇🏼 1.CAC number. 2.Account number 4.Bank name 5.Phone number 6.Account Name. 7.Phone number 8.BVN Wadan nan sune ake nema. Nasan wacce zata muku wuya😀 To Albishirin ku CAC dik daya mutum 11 zatayi mawa to sai ka nemi mai ita ya baka domin ka cike form din cikin nasara.. Ga link din sunan kasa.               👇👇👇👇👇 www.survivalfund.gov.ng  HASSAN ABUBAKAR MUSA Phone Number: 09038702411 Gmail address: hassanabubakarmusa081@gmail.com

Scholarships Application 2021

Image
Islamic Development Bank (IsDB) na sanar da al’umma scholarship na shekarar 2020/2021 wanda za’a cike a shafinta na scholarship ga programs din kamar haka: Undergraduate Scholarship program Master’s Scholarship program PhD Scholarship program Post-Doctoral Research program IsDB-ISFD Scholarship program for Technical, Vocational Education and Training (TVET) for 21 Least Development Member Countries (LDMCs) IsDB-ISFD Scholarship program for Bachelor studies for 21 LDMCs Duk wadanda keda sha’awa, za’a cike a kuma tura ta Scholarship Online Portal http://www.isdb.org/scholarships za’a rufe a karshen watan February 2021. Sanarwa daga : Islamic Development Bank, Technology and Innovation Department of Scholarship Division.

Neco Results 2020

Image
 HUKUMAR NECO TA SAKI SAKAMAKON JARABAWAR TA NA 2020. Hukumar shirya jarabawa ta kasa National Examinations Council ta fitar da sakamakon jarabawar daliban makarantun sakandire ( SSCE ) . Sakamakon ya nuna karuwar kashi biyu cikin dari na yawan wanda suka samu maki biyar zuwa sama a dukkan jarabawar . Magatakardan Hukumar , Farfesa Godswill Obioma ne , ya sanar da hakan a Hedikwatar NECO da ke Minna . Har wa yau , NECO ta soke sakamakon makarantu 12 saboda an same su da aikata satar amsa . Za a iya duba sakamakon jarabawar ta shafin NECO a                      👇👇👇 https://www.neco.gov.ng              

News

*Assal'amu'alaikum warahamatullah* Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Zanyi anfani da wannan damar wurin miqa godiya Ga Allah, Da kuma Wasu jajartun mutane da suka taimaka wurin ganin wannan *PDF* din ya kammala, littafi ne wanda aka sadaukar ga Malamin mu *Sheikh Albani Zaria* *1- Salees Abdulrazaq Saheel* *2- Muhammad Bello Yahaya* *3- Abu Ibrahim* Allah ya saka maku da alkairi, A Gaski Muna godiya sosai.👏🏻👏🏻👏🏻 *AREWA COMPUTER LIBRARY*

Special Announcement!!!

Assalamualaikum warahamatullah Muna Neman Yan Jihar Katsina Masu Larurar Lakka ( Cutar Lanka) Spinal cord Injury Inkasan wani wanda ke fama da irin wannan larurar to sai ka kira wannan No. 07034356573, 08033958198  Ko Kuma Don Allah katurawa Duk Group na katsinawa daka Sani Don Kaima kasami Ladai. Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏 Shared as received

How to reduce spend data on telegram.

Image
Assalamualaikum warahamatullah Da farko Ina maku fatan alkairi da kuke kasancewa Dani ko da yaushe.. Abinda mutum zai da farko shine bude Data  sannan sai ka tafi acikin "Telegram" din naka, ka shiga daga hannunka na hagu kwai wata alama sai ka tabata zata nuna ma wurin "Setting" Sai ka duba inda akasa "Data and Storage" idan kashiga cikin shi zaka ga wasu options guda uku ga sunan na saka hotonsu a kasa, Suna "ON" sai ka maida su "OFF" kamar yadda nayi a hotan dake kasa. Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏🙏 HASSAN ABUBAKAR MUSA Phone Number: 09038702411 hassanabubakarmusa081@gmail.com