Posts

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

Image
 Gwamnan Jihar Katsina Ya Ziyarci Bankin raya Africa, Ya nemi tallafin su kan bunkasa harkar Noma, Ilimi da Lantarki. Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, ya ziyarci Bankin Raya Afirka (AFDB) inda ya gana da Babban Daraktan Bankin, Mista Lamin Barrow a ofishin Bankin da ke Abuja a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuni 2023. Ziyarar na da nufin tattauna batun saka hannun jari da tallafin shiga tsakanin Katsina da Bankin don taimakawa wajen bunkasa samar da ayyukan yi da inganta rayuwar al’ummar jihar Katsina. Dr Radda, a cikin jawabin nasa, ya ce, "Muna bukatar taimakon Bankin musamman don magance gibin abubuwan more rayuwa na jihar, kamar wutar lantarki." Ya kuma kara da cewa, makamashin da ake sabuntawa ya kasance wani muhimmin ababen more rayuwa da ake bukata domin samun karuwar tattalin arziki a jihar, wanda hakan ya sanya ziyarar ta zama wajibi. Gwamnan ya kuma bukaci Bankin ya ba da goyon baya don bunkasa muhimman amfanin gona, da suka hada da auduga da ayyukan

Yadda Taron Katsina Twins Forum ya kasance

 Alhamdulillah! Allah ya bamu ikon yin taron na farko TWINS FORUM KATSINA STATE  Yau Lahadi 04-06-2023.  Katsina state twins forum.. As we have just started, may Allah guide us through. Ga masu bukatar shiga, kofa a bude take kawai show your interest. TWINS ONLY. Press us on WhatsApp 08037923639

True Love Story By Maimousa...

*INA SON SHI*     _ (ya tsane ni) _               🌹🌹🌹🌹🌹🌹                 🌼🌼🌼🌼                        ✨✨                          ✨                    * NA * * MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM *💋            * 🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻 * _ (We are the best Writers Among all writers) _📚 _ Alhamdulillah Allah shine abin godiya,dubunnan godiya ga masoyana ,masu hakuri da juriya, wa'inda a kullum zasuji ya jikina yake ,masu kira da masu tura sakwanni,duk na gani na kuma gode Allah saka da Alherie ,Ina fatan Allah ya kara bani lafiyar cigaba da rubuta wannan litafi Ameen _ * Page 13-14 * Dariya Saif ya kuma yi yace"abokina nagode da yanda ka amince ma shawarata a matsayina na abokin ka,kuma amini na,nagode da yanda ka amince ma shawara ta,sannan yanzun nan zamuje gidan su Hamida ,wani wawan kallo Ahmed ya wurga ma Saif yace"bakada hankali nine zanje gidan su,look! Saif na amince ayi auren nan ne dan farin cikinka,anma dan me ni zanje kazamin gidan s

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Image
Jaridar "ALIB Hausa" ta na sanar da duk wadanda ke bukatar cike Nirsal Covid19 loan da kuma wadanda su ka cika kuma cewar za su iya duba wa ko da baka sami Wani sako/sms ko kiran su ba domin ganin tabbacin matsayinka. Kuma ga misalin yadda ake dubawa kamar haka: 1) kawi ka je wannan shafin nasu http://covid19.nmfb.com.ng amma fa ba space a tsakanin rubutun. 2) sannan idan shafin ya bude,  ka duba daga kasa za ka ga zabi guda 2, na farko SME na biyu Household, sai ka danna loan din da ka cike,  yawancin mutane Household su ka cike a matsayin zabinsu. 3) kuma ka na dannawa,  shafin zai kai ka inda za ka sa BVN number naka ka yi checking. Sannan kuma: 1) inkuma ba ka dade da yin application ba, to za ka ga 'BVN' does not exist' domin sai BVN na wanda su ka yi aiki akan shi ake dorawa a wurin. 2) ko da sun duba application naka amma ba su gama aikin ba,  to za ka ga 'your application has not been approved,  please check back, later'. 3) kuma idan k

Yadda Doge ya tashi acikin 24 awa!

Image
A yayin da Farashin DOGE ya karu da kashi 13% a wanni 24 da suka gabata matasan nan da suka zama MILLIONAIRES sanadiyar Holding din Doge coin din tunda ga farkon kirkirar sa sun sha alwashin sake siyen ninikin abinda suka siya a baya domin ganin ya LULA zuwa moon. Matasan wanda yawancin su AMURKAWA ne da yan England  sune suka samar da da Doge ARMY abinda yayi sanadiyar samar da wadansu gungun mutane daban-daban da suma sukeyiwa kansu kirari da ARMY na wani TOKEN | Gonar Bitcoin A cigaba da holding dinsa idan an samu wata Dama kuma a saida ko rabi ne Allah ya bada sa'a yanzu haka yana a matsayin 128.13 a Naira.

An Da Katar Da DCP Abba Kyari!

Image
AN DAKATAR DA SARKIN YAKI DCP ABBA KYARI. Maigirma Shugaban 'Yan Sandar Kasarmu Nigeria IG BaBa Usman Alkali ya dakatar da Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari daga aiki har sai angama bincike akan zargin da ake mass. Source: Datti Assalafiy

Be Carefully For Cars That Help To Stole The Persons!!!!

Image
Assalam Alaikum Warahamatullah. HATTARA: Masu garkuwa da mutane suna amfani da Direbobi wurin sace mutane Inji Jami'ar Ahmed Bello University. Saboda haka a daina hawa mota in har ba wacce dake da rijista ba, wato MOTOCIN GAREJI. AJE GAREJI A HAU MOTA DOMIN GUJEWA MASU GARKUWA DA MUTANE. Ya Allah Muna rokon ka da kayi mana tsari daga sharrin wannan mutane, Ameen