Simple to communicate with your friend with every language!
Da farko zaka dauko wannan App din na Translate a play store Zaka wurin abubuwa kamar haka: Writing Voice Communication.
Alhamdulillah! Barka da zuwa wannnan shafi namu mai albarka muna fatan kuna jin dadin kasancewa damu a koda yaushe.. Allah ya taimaka mamu baki daya, Ameen.