Posts

Showing posts with the label Secret..🛠️

How to see your phone secret!

Image
Yadda zaka ga sirrin wayarka , bayan ka ara ma abokin ka , ya gama abinda za yayi, za kaga  dik wata application da ya shiga da kuma ko minutes nawa yayi acikinta! da farko yana baka wayar to  kada ka shiga ko Ina , kawai kaje wurin Kiran waya kasa wannan codes *#*#4636#*#* kana sawa zasu nuna ma wasu rubutu guda uku kamar yadda na daura acen sama ☝️ sai ka shiga na biyun kuma zaka iya shiga sauran dan ganin abinda ke ciki..✍️✍️