SABUWAR HANYAR SAMUN DATA KYAUTA.

SABUWAR HANYAR SAMUN DATA KYAUTA

Barkanku da wara haka!

Ina Mai matuqar farin cikin sanar daku, wata hanya ta samun data kyauta, ta  hanyar Amfani da Wani App Mai suna Gidimo.

Gidimo App idan ka daukoshi, kawai ka budeshi ka cika abinda suke buqata.

Nan take zasu ce kasa number da kakeso su turama Data, sai ka sa kowane irin layi gareka! Kowane layi suna Bayarwa.

Idan ka cinye zaka iya sakewa wani layi na daban.

Allah ya bada sa'a.

By Hassan Abubakar Musa

Whatsapp 09038702411

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!