Dangerous People‼️ ( Hackers ) ☠️☠️☠️

HACKERS!!! ☠️☠️☠️

Acikin Kwanan nan ina samu labari akan matsalar hacking account din mutane da dama wasu ana anfani da hacked din da akayi masu wurin cutar mutane kamar wani BIMO Trader wanda duk wani mai hankali yasan wannan mutanan macutane, saboda babu wani kasuwanci asanina na social media wanda zaka sa kudi take yanke kasamu riba wadda ta wuce hankali ace ka zuba 10k kasamu 50k acikin mintuna kadan Wasu kuma kawai zalunce ne zai sa suyi ma hacked ko dan su nemi kudi ko taimako wurin yan'uwanka batare da sanin ka ba...

A gaskia ina daga cikin mutanan da Hackers suke ci ma tuwo a kwarya, Kuma Alhamdulillah Muna nan muna ta kokarin ganin Al'ummah sun samu sauki akan abinda hackers sukewa mutane , Saboda hakane yau na zo mamu da wata hanya wadda zata taimaka sosai wurin kare account din mu Na "Facebook" Wannan hanyoyin sune hanyoyi mafi saukin da ake bi wurin yi mamu hack, Suna taimakawa hackers wurin samun duk wasu bayanai da suke bukata batare da sun sha wahala ba ga hanyoyin nan kamar haka:
       Da farko mutum zai je acikin "facebook" sai ka shiga setting kana shiga sai ka duba inda akasa "Privacy Settings" zaka ga options dayawa to basune masu anfanin ba kawai zaka duba inda kasa
1- "Who can look you up using the email address you provided" sai ka maida shi 'Only Me' 
2- "Who can look you up using the phone number you provided" shima ka mai dashi 'Only Me'
Wannan abubuwan guda biyu dana fadi inda har ka bisu kuma ka mai dasu yadda nace to Inshallah da wuyar gaske a samun wanda zai iya yima hack din account din ka cikin sauki sannan nayi bayani akan yadda ake sa strong password cen baya shima yana da matukar anfani sosai.
               👇👇👇👇

 Alhamdulillah A-lakullu Halin! Ina tunanin wannan shine Post dina na karshe acikin wannan shekarar #2020

Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏🙏

I Dedicated This Post To My Great Foundation "AREWA COMPUTER LIBRARY"
And "YOUTH TREASURY ORGANIZATION"

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!