Posts

Showing posts from August, 2021

Yadda Doge ya tashi acikin 24 awa!

Image
A yayin da Farashin DOGE ya karu da kashi 13% a wanni 24 da suka gabata matasan nan da suka zama MILLIONAIRES sanadiyar Holding din Doge coin din tunda ga farkon kirkirar sa sun sha alwashin sake siyen ninikin abinda suka siya a baya domin ganin ya LULA zuwa moon. Matasan wanda yawancin su AMURKAWA ne da yan England  sune suka samar da da Doge ARMY abinda yayi sanadiyar samar da wadansu gungun mutane daban-daban da suma sukeyiwa kansu kirari da ARMY na wani TOKEN | Gonar Bitcoin A cigaba da holding dinsa idan an samu wata Dama kuma a saida ko rabi ne Allah ya bada sa'a yanzu haka yana a matsayin 128.13 a Naira.

An Da Katar Da DCP Abba Kyari!

Image
AN DAKATAR DA SARKIN YAKI DCP ABBA KYARI. Maigirma Shugaban 'Yan Sandar Kasarmu Nigeria IG BaBa Usman Alkali ya dakatar da Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari daga aiki har sai angama bincike akan zargin da ake mass. Source: Datti Assalafiy