YADDA AKE SAKA LINK A CIKIN BLOG

To bari mu cigaba da bayani kan Blog.
Yanzu zamuyi bayani ne kan yadda zaka haɗa post ɗinka da link.
Bayan ka kammala post ɗinka, ko kana so ka shigar da link a tsakiya.
Ka je inda ka ga an rubuta link sai ka shiga.
Bayan ya buɗe zaka ga an rubuta
.Web Address:sune na website ko blog bari na shigar da nawa ku gani
https://arewab.blogspot.com
Bayan kun gama rubutawa sai ku je chan kasa ku saka ok. Shikenan kun haɗasu

.Email Address:Sune kamar su yahoo.com email ko gmail da dai sauransu.
Bari na saka nawa ku gani
hassanabubakarmusa081@gmail.com
Yawwa to shima zaka zo ne kasa  ka shiga Email Address sai ka saka email ɗinka ko gmail sai ka saka ok shikenan.

HASSAN ABUBAKAR MUSA
09038702411

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!