Posts

Showing posts with the label Health Care!!!

ILLOLIN WAYAR HANNU KA LAFIYAR JAMA'A

ILLAR WAYAR SALULA GUDA GOMA (10) GA LAFIYAR JIKI: Wayar salula dai  wata abu ce da ake kiran ta da suna handset ko wayar hannu, ta kasance fasahar da aka samu a karni na 20. Wayar salula ta zamanto wata fasaha ce wadda  ta mamaye ko ina a cikin duniya, birane da  kuma kauyuka. Masana kiwon lafiya sunyi bincike sosai su kace duk da amfanin da wayar salula ke da shi ga al’umma, har ila yau tana kuma dauke da wani abu wanda mai cutarwa ne ga rayuwarsu. da take iya yiwa lafiyar bil’adam. Ga kadan daga cikin illolin wayar salula ga jikin Dan Adam: 1-Cancer: Masana kiwon lafiya sun bayyana cewar duk lokacin da mutun ke magana kimanin hyper-microwabes 9000khz na garzayawa kwakwalwar shi, wanda kuma shine ya kan haddasa illolin masu yawa da suka hada da kara yanayin da ita kwakwalwar da 1°C wanda kan iya haifar da cutar kansar kwakwalwa. 2- Sleep disorders: Wannan sanin kowa dadewa amfani da ita wayar salula da mukeyi ta hanyar chating ko kira yakan sa mu dade bamuyi bacci ba cikin dare yawai