Posts

Showing posts with the label Good Morning 🌹

Simple to check for find phone problems!

Yadda zaka gane matsalar waya second hand kafin ka saya saboda gun matsala ko  Kuma , A cuceka, to da zaran kaje sayen wayar da farko ka shiga wurin Kira, sai ka danna *#0*#  amma sai babu layi aciki imma akwai sai ka cire su za su nuna ma dikan matsalar da ke acikin wayar Insha Allah.                  #Juma'at KareemπŸ•‹

How to protect yourself from hackers! 🀠😎

  Assalamualaikum warahamatullah!    Alhamdulillah  A-lakulluHalin Da farko Ina so nayi magana akan yadda zaka Kare account din ka ta yadda babu wani dan iskan hacker da zai iya yi ma kuce ya kwace ma kayan ka, mutane da dama suna ta tambaya ta ya ake yi sanadiyar ina busy ban sami lokaci ba nayi post, amma yau Inshallah zanyi bayani akan haka: Farko zakaje ka shiga facebook account din ka, sai ka duba hannunka na dama zaka ga alama kamar haka (=) to zai kai ka a wurin setting sai kaduba inda aka sa ( privacy shortcut ) da ka shiga sai ka natsu ka duba wurin da aka rubuta ( Use two-factor authentication ) sai ka shiga aciki, za su baka zabi guda biyu, sai ka shiga na biyun kana shiga za'a baka damar kasa number din ka sai kayi continue, sai kasa password din ka daga nan sai kayi add Gmail address Dinka shi kenan, Insha Allah ka saka account din ka security dik wanda yayi kokarin hawa akan shi za'a sanar da Kai.  Daga naku HASSAN ABUBAKAR MUSA      Allah ya taimaka...πŸ™πŸ™πŸ™

How to remove any subscriptions on your ( MTN ) SimCard.

Image