WAEC RESULTS IS OUT TODAY!!!


Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020

Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020

A Yau Ne Sakamakon Jarrabawar Waec 2020 Na Makarantun Gwamnati Yafito, A sakamakon tsaiko da aka samu na satittikan da suka wuce a baya na rashin fitowar jarrabawar yasa jama’a da dama korafe korafe.

Hakan ya farune sakamakon wasu yan matsaloli da aka samu a kasa baki daya, Amma yanzu komai ya dai-dai ta.

Ana kira ga iyayen Dalibai da daliban dasuje Kafe mafi  kusa dasu domin duba sakamakon jarrabawar ko kuma a danna wannan link domin dubawa da kanka .

Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a ga Daliban da suka rubuta ta.🙏🙏🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!