Posts

Showing posts from March, 2021

NITDA Registration Form

Image
Assalam Alaikum Ina Masu bukatar yin registration wanda hukumar "NITDA" Tana Nigeria zata koyawa wa Matasa sana'o'i to ka dama ta samu Na samo mamu link yadda zamu registration acikin sauki.. Da farko zaku shiga acikin wannan link din hamar haka https://academy.nitda.gov.ng/public/digital-skills Sai Ku danna idan nasa ma arrow zasu baku damar yin registration dasu acikin sauki. Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a, Ameen

Friady!!!

As Friday Shines in the heart of believers may you be among the ones who will receive the benefits and blessing of Friday Prayers..    Don't Forget To Recite Suratul Kahaf.             Jumma Mubarak!

Good Night!!!

DAURE KARANTA ZAKA AMFANA Da yake mutane da dama Sunsan da Wannan #Procedure din Saidai ba kowa bane keda Masaniya; Mafi yawancin mutane yanzu wayar da suke Amfanin da ita Android ce. #Android phone Takanzo da wata Hikima mai Matukar amfani, Mafi Aka sarin Mutane Suna Sama Wayoyyin Su (Password) Da zaiyi wuya wani yasan (Pin code din) da aka saka, Wani Lokacin kana iya samu kanka cikin wani yanayi Na buk'atar Taimako, Kamar Hatsarin mota (Allah ya tsaremu), Faduwar Waya, Ko Rashin Lapiya Dadai Sauransu. #First procedure Idan wayarka na akan (Lambobin Tsaro) Tana nunama kasa #Pincode Daga k'asa za kaga inda aka rubuta Emergency Saika dana wuri Daga nan kuma za kaika Wani wuri inda aka rubuta (Emergency Information) Saika dana wuri Sau biyu 2 (Double click) Zaka ga Pencil icon Adamarka Sai kayi click akan shi. #Second procedure Nan zai baka Damar kayi Editing kasa Lambar wayar da kake so kayi Saving Amatsayin Emergency Idan kana akan wani Magani ko wani Ciwon dake damunka duk Zak

ILLOLIN WAYAR HANNU KA LAFIYAR JAMA'A

ILLAR WAYAR SALULA GUDA GOMA (10) GA LAFIYAR JIKI: Wayar salula dai  wata abu ce da ake kiran ta da suna handset ko wayar hannu, ta kasance fasahar da aka samu a karni na 20. Wayar salula ta zamanto wata fasaha ce wadda  ta mamaye ko ina a cikin duniya, birane da  kuma kauyuka. Masana kiwon lafiya sunyi bincike sosai su kace duk da amfanin da wayar salula ke da shi ga al’umma, har ila yau tana kuma dauke da wani abu wanda mai cutarwa ne ga rayuwarsu. da take iya yiwa lafiyar bil’adam. Ga kadan daga cikin illolin wayar salula ga jikin Dan Adam: 1-Cancer: Masana kiwon lafiya sun bayyana cewar duk lokacin da mutun ke magana kimanin hyper-microwabes 9000khz na garzayawa kwakwalwar shi, wanda kuma shine ya kan haddasa illolin masu yawa da suka hada da kara yanayin da ita kwakwalwar da 1°C wanda kan iya haifar da cutar kansar kwakwalwa. 2- Sleep disorders: Wannan sanin kowa dadewa amfani da ita wayar salula da mukeyi ta hanyar chating ko kira yakan sa mu dade bamuyi bacci ba cikin dare yawai