For Airtel Users

Albishirin ku masu anfani da layin Airtel kuma na gano yadda zakuyi attach din layin Airtel dinku da NIN...

Zaku dannah *121*1# za su baku damar saka 11 digits na  "NIN" din ku

Allah ya taimaki za kuma bada sa'a

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!