Posts

Showing posts with the label GIFT

Reduce WhatsApp Data Usage

Image
Assalamualaikum warahamatullah! Barkan mu da wannan Rana mai albarka ta juma'a, A yau nazo maku da abubuwan ban Mamaki game da Whatsapp dinku yadda zai taimaka maku wurin rage shan data... Da farko mutum zai shiga Whatsapp dinsa , daga nan sai yaje, ya bude setting zai ga inda akasa " Data and storage usage, gaya nan kamar yadda na nuna da kibiya, kana shiga za su baka options sai ka duba wasu options guda uku daga kasa , sai ka mai dasu no media kamar yadda nayi to, Insha Allah daga nan datarka zata rage saurin karewa....✍️✍️✍️ Allah ya taimaka..🙏