Good Night

Ina masu anfani da "MTN" kuma wayarsu karama ce bata bude opera ko wanda suna da Android amma Network yana basu matsala, to ku kwantar da hankalinku na gano maku hanya mai sauki wadda zaku iya attach din "NIN" din naku batare da kun bude Datar ku ba..
Zaku danna *785# za su baka damar saka 11 digits na NIN din naku,


Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!