Posts

Showing posts with the label #Hacking

How to be safe from hackers?

Image
Yadda idan kana so ka gane ba'ayi hacking din Whatsapp dinka,  kaje cikin Whatsapp din sai ka duba "setting" kana shiga acikin shi, zaka ga "WhatsApp web" idan kashiga ya nuna ma hoto na biyu kamar yadda nayi post akasa to ba'ayi hack dinka ba , Amma idan kaga sabanin haka to anyi hacked dinka kuma ana kwasar bayanan sirrinka.. wasu suna anfani da nakusa da kai domin su ringa bibiyarka hakan zai basu damar sanin dik wani sirrinka , saboda da haka na yanke shawarar nayi bayani akan hakan domin idan ana bibiyarka kasani saboda komi zai iya faru da kai...🤵 Allah yaki yaye...🙏