Posts

Showing posts with the label NIN

Good News

Assalamualaikum warahamatullah!  Kamar yadda nayi ma wasu alkawari akan zan binci ka mamu hanya mai sauki wanda ba dole sai munje MTN Office munyi taroba, Wannan itace hanya mai inganci saboda munyi bincike akan ta , Wasu bata gari suna anfani da irin wannan damar domin cutar mutane shiyasa dazin nayi maku post kan su, Insha Allah Wannan hanyar yata taimaka sosai wurin cike form din, kana daga gida batare da kaje MTN officer ba... Kamfanin Sadarwa na MTN ya bayar da link din da mutane zasu shiga don su hada layin su da National I.D card, ta yadda ba sai anje Office din su ba kamar yanda gwamnati taraya ta bada umarni. Idan ka shiga zasu turo maka OTP zuwa kan wayar, wato wasu lambobi da zaka shigar musu.           👇👇👇 https://mtnonline.com/nim/ Abubuwan da ake bukata: 1. Full name, wanda yake kan National I.D Card. 2. Phone number. 3. Email.   Dan Allah ku taimaka wurin sharing din wannan post zuwa ga yan'uwa domin suma su anfana, Allah ya taimaki ya kuma bada sa'a..🙏🙏🙏