Posts

Showing posts from September, 2021

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Image
Jaridar "ALIB Hausa" ta na sanar da duk wadanda ke bukatar cike Nirsal Covid19 loan da kuma wadanda su ka cika kuma cewar za su iya duba wa ko da baka sami Wani sako/sms ko kiran su ba domin ganin tabbacin matsayinka. Kuma ga misalin yadda ake dubawa kamar haka: 1) kawi ka je wannan shafin nasu http://covid19.nmfb.com.ng amma fa ba space a tsakanin rubutun. 2) sannan idan shafin ya bude,  ka duba daga kasa za ka ga zabi guda 2, na farko SME na biyu Household, sai ka danna loan din da ka cike,  yawancin mutane Household su ka cike a matsayin zabinsu. 3) kuma ka na dannawa,  shafin zai kai ka inda za ka sa BVN number naka ka yi checking. Sannan kuma: 1) inkuma ba ka dade da yin application ba, to za ka ga 'BVN' does not exist' domin sai BVN na wanda su ka yi aiki akan shi ake dorawa a wurin. 2) ko da sun duba application naka amma ba su gama aikin ba,  to za ka ga 'your application has not been approved,  please check back, later'. 3) kuma idan k