Posts

Showing posts from June, 2021

Yadda zaka kashe wayar abokinka ta wayarka!!!

Image
YADDA ZAKA KASHE WAYAR ABOKIN KA TA CIKIN WAYAR KA. BAYANI, FROM *Dr. Harith* A wannan darasin zan nuna mana yadda zaka ba wayar abokin ka umarni ta cikin wayar ka, ya zama cewa duk abin daka ce tayi kai tsaye zata yi, Kamar misalin kasa ta kashe kanta, ko kasa ta turo maka location gurin da mutum yake, ko ka dakko abu a cikin wayar shi, kamar hoto koh video ba tare daya sani ba, ta hanyar amfani da wayar ka,ko kuma ka duba kiran da yake yi, ko sakonnin da ya tura ko aka turo mai, zaka iya ka kunna waka ko video a wayar shi ta cikin wayar ka, koma kasa wayar ta kashe kanta, ko ta daukar mata hoton shi ta tura maka a wayar ka, Tickle my phone wata fasaha ce da take baka damar sarrafa duk wata wayar Android ta hanyar amfani da wata wayar ba tare da sanin me wayar ba. Fasaha ce da zata baka damar sauraren wayar wani, gano wadanda suka kira shi ko suka turo mashi message da sauran su. Abubuwan Da Zakayi Da Wannan  Fasahar 1- Zaka iya amfani da wannan fasahar wajen gano mutanen da suke kira

N-POWER FINGERPRINT VERIFICATION!!!

Image
Zuwa ga wadanda suka cike neman gurbin aikin N-Power kashi na uku wato N-Power Batch C Applicants a turance: Daga Sani Twoeffect Yawuri Ana kira dukkanin wanda yasan ya cike gurbin neman aikin N-Power kashin C kuma ya cike bayanansa kamar yadda aka bukata kuma ya rubuta jarabawar da aka gudanar ta yanar gizo a watan da ya gabata da ya duba akwatin sakonsa na Email an aike masa da sakon zuwa mataki na gaba na tantancewa Idan ka duba akwatin sakonka bakaga sakon ba tau kada ka tayar da hankalinka kaima za'a turo maka a karo na biyu. Saboda haka dukkanin wadanda suka samu sakon ana bukatar da su shiga yanar gizon hukumar a   https://nasims.gov.ng    domin shigar da bayanan yan yatsunsa wato biometric data capture. Duba hoton dake tare da wannan rubutun domin ganin matakan da za'a bi wajen daukar bayanan yan yatsunka.  Idan kuma kana da wata bukata ko neman karin bayani akan hakan, Zaka iya kiran wadannan lambobin wayar: 08176551162 018888341 ko kuma ka aika sakon email a, support.