AN URGENT REMINDER!!!

Tunatarwa ta gaggawa!!! 
ya kamata yan uwana matasa,da iyayenmu dattawa, maza da mata cewa su sani akwai mutanen da suke amsar (national ID card) na jama'a suna daukar number katin su, suna basu nera dubu ukku #3000 ya kamata a tunatar da hadarin faruwar hakan. ka sani/ki sani duk Wanda kaba katin Dan kasarka ya daukar ma Nin number yayi registration wani layi to ya jefaka a hadari..
Dan Allah jama'a a kiyaye abun yana da matukar hadari.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!