Good Night

Assalamualaikum warahamatullah
Albishirin ku yau na xo maku da wata Application wadda xata taimaka maku wurin tsaron wayar ku da farko zaku fara xuwa play store kuyi download din ta "Lockwatch" to sai ka sai ta  ta da Gmail address din ku , Amma akwai idan ake biya , idan kana son a turama hotan mutum ko voice din sa to sai ka biya wannan gaskia, Allah ya sa mudace...🙏🙏🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!