Simple to check for find phone problems!

Yadda zaka gane matsalar waya second hand kafin ka saya saboda gun matsala ko  Kuma , A cuceka, to da zaran kaje sayen wayar da farko ka shiga wurin Kira, sai ka danna *#0*#  amma sai babu layi aciki imma akwai sai ka cire su za su nuna ma dikan matsalar da ke acikin wayar Insha Allah.


                 #Juma'at KareemπŸ•‹

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!