Step 2

Yauwa kamar yadda nayi magana Akan cewa Step 1 xuwa  3 muke da shi to wannan shine step 2 Kuma shima acikin "Google" zaka ganshi ( Ads ) shima kana danna shi zai Kai ka wurin da zaka maida shi "off" idan yana "on" kamar yadda nayi acikin hoton nan danayi post,  daga nan shi kenan babu wata tallar da kamfanin google zai kara damunka da ita suna anfani da wannan damar ne wurin yi maka tallace tallace wanda basu shafe kaba kuma dik da haka sai sunyi anfani da datarka...
 
Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a Ameen 🙏🙏🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!