How to protect yourself from hackers! 🤠😎

  Assalamualaikum warahamatullah!

   Alhamdulillah  A-lakulluHalin

Da farko Ina so nayi magana akan yadda zaka Kare account din ka ta yadda babu wani dan iskan hacker da zai iya yi ma kuce ya kwace ma kayan ka, mutane da dama suna ta tambaya ta ya ake yi sanadiyar ina busy ban sami lokaci ba nayi post, amma yau Inshallah zanyi bayani akan haka:

Farko zakaje ka shiga facebook account din ka, sai ka duba hannunka na dama zaka ga alama kamar haka (=) to zai kai ka a wurin setting sai kaduba inda aka sa ( privacy shortcut ) da ka shiga sai ka natsu ka duba wurin da aka rubuta ( Use two-factor authentication ) sai ka shiga aciki, za su baka zabi guda biyu, sai ka shiga na biyun kana shiga za'a baka damar kasa number din ka sai kayi continue, sai kasa password din ka daga nan sai kayi add Gmail address Dinka shi kenan, Insha Allah ka saka account din ka security dik wanda yayi kokarin hawa akan shi za'a sanar da Kai.

 Daga naku HASSAN ABUBAKAR MUSA

     Allah ya taimaka...🙏🙏🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!