Good morning

 Assalamualaikum warahamatullah

Yau ina so zanyi magana ne akan yadda ake boye number, ma'ana kamar ka nasan, Kiran  wani mutum kuma baka so yayi save din number din taka to acikin sauki zaka iya boye ta, Ta hanyar danna wannan numbers din kamar haka: #31# sai kasa number din da kake so ka boye sai ka kira, misali #31#07038702411 sai ka kira, kana Kira shi Wanda ka kira ba zai ga number dinka ba sai dai private number.

 Allah ya taimaka...🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!