Simple Way To Keep Your Number In Pravate Or Unknown number.!!!

Da farko zakaje "Dialer" ma'ana inda ake kiran waya , kana zuwa sai kasa wannan codes din dana rubuta *#30# kana sawa sai ka danna kira zai baka options guda biyu sim 1 or sim 2,  to sai ka zabi sim din da kake son idan ka kira a ga private number, Idan kuma ka gama abinda zakayi kana so ka cire daga private number din to sai ka kara sa *#30#...

TGIM🌹💞🌹👍

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!