Step 1

Yadda zaka kashe ma Android Dinka abubuwan da ke cima data dayawa!
Da farko zakaje setting sai kaduba "Google" ka hotunan nayi indicate yadda zasu taimaka maku acikin sauki. Kana shiga acikin Google din zai nuna ma hoto na biyu da na nuna sai ka danna inda na nuna da kibiya, zai Kai ka hoto na uku sai ka kashe shi kamr yadda na maida shi off to shi kenan ka gama da wannan sai step 2

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!