How to secure your Instagram account from hackers! ☠️☠️☠️

           #Good morning 🌹
Barkan ku da wannan lokacin ina fatan kun tashi lafia, yau na xomaku da wata hanya wadda zaku Kare Instagram account din ku daga dangerous people means (Hackers)

Da farko zaka je acikin Instagram account din sai ka danna inda da zai nuna ma wurin setting, to sai kashiga kana shiga za kaga options dayawa to kada kadamu da su kawai kaduba wurin da a ka rubuta "security" sai ka shiga kana zuwa zai nuna ma shima options sai ka zabi "Two_Factor_Authention" kana shiga zai nuna ma inda zaka sa 6 codes da za a turoma ta numbar dinka da kayi anfani da ita wurin bude IG din, daga nan za'a baka damar kasa password wanda dik bayan wani lokacin zasu tambayeka shi domin su gane ko kaine mai account din kuwa, saboda tsaro...

Sannan magana ta biyu , Gaskia ya kamata ku kula wurin sa password din ku, saboda strong password yana taimakawa ta yadda babu wani dan iskan da zai iya kwace ma account, misalin strong password ya kunshi Numbers, Characters and Alphabets, kamar haka: Ali56@# wannan password shi ake Kira da strong password.

Allah ya taimaka ya kuma kare mu daga sharrin hackers..Ameen

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!