Posts

True Love Story By Maimousa...

*INA SON SHI*     _ (ya tsane ni) _               🌹🌹🌹🌹🌹🌹                 🌼🌼🌼🌼                        ✨✨                          ✨                    * NA * * MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM *πŸ’‹            * 🀝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🀝🏻 * _ (We are the best Writers Among all writers) _πŸ“š _ Alhamdulillah Allah shine abin godiya,dubunnan godiya ga masoyana ,masu hakuri da juriya, wa'inda a kullum zasuji ya jikina yake ,masu kira da masu tura sakwanni,duk na gani na kuma gode Allah saka da Alherie ,Ina fatan Allah ya kara bani lafiyar cigaba da rubuta wannan litafi Ameen _ * Page 13-14 * Dariya Saif ya kuma yi yace"abokina nagode da yanda ka amince ma shawarata a matsayina na abokin ka,kuma amini na,nagode da yanda ka amince ma shawara ta,sannan yanzun nan zamuje gidan su Hamida ,wani wawan kallo Ahmed ya wurga ma Saif yace"bakada hankali nine zanje gidan su,look! Saif na amince ayi auren nan ne dan farin cikinka,anma dan me ni zanje kazamin gidan s

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Image
Jaridar "ALIB Hausa" ta na sanar da duk wadanda ke bukatar cike Nirsal Covid19 loan da kuma wadanda su ka cika kuma cewar za su iya duba wa ko da baka sami Wani sako/sms ko kiran su ba domin ganin tabbacin matsayinka. Kuma ga misalin yadda ake dubawa kamar haka: 1) kawi ka je wannan shafin nasu http://covid19.nmfb.com.ng amma fa ba space a tsakanin rubutun. 2) sannan idan shafin ya bude,  ka duba daga kasa za ka ga zabi guda 2, na farko SME na biyu Household, sai ka danna loan din da ka cike,  yawancin mutane Household su ka cike a matsayin zabinsu. 3) kuma ka na dannawa,  shafin zai kai ka inda za ka sa BVN number naka ka yi checking. Sannan kuma: 1) inkuma ba ka dade da yin application ba, to za ka ga 'BVN' does not exist' domin sai BVN na wanda su ka yi aiki akan shi ake dorawa a wurin. 2) ko da sun duba application naka amma ba su gama aikin ba,  to za ka ga 'your application has not been approved,  please check back, later'. 3) kuma idan k

Yadda Doge ya tashi acikin 24 awa!

Image
A yayin da Farashin DOGE ya karu da kashi 13% a wanni 24 da suka gabata matasan nan da suka zama MILLIONAIRES sanadiyar Holding din Doge coin din tunda ga farkon kirkirar sa sun sha alwashin sake siyen ninikin abinda suka siya a baya domin ganin ya LULA zuwa moon. Matasan wanda yawancin su AMURKAWA ne da yan England  sune suka samar da da Doge ARMY abinda yayi sanadiyar samar da wadansu gungun mutane daban-daban da suma sukeyiwa kansu kirari da ARMY na wani TOKEN | Gonar Bitcoin A cigaba da holding dinsa idan an samu wata Dama kuma a saida ko rabi ne Allah ya bada sa'a yanzu haka yana a matsayin 128.13 a Naira.

An Da Katar Da DCP Abba Kyari!

Image
AN DAKATAR DA SARKIN YAKI DCP ABBA KYARI. Maigirma Shugaban 'Yan Sandar Kasarmu Nigeria IG BaBa Usman Alkali ya dakatar da Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari daga aiki har sai angama bincike akan zargin da ake mass. Source: Datti Assalafiy

Be Carefully For Cars That Help To Stole The Persons!!!!

Image
Assalam Alaikum Warahamatullah. HATTARA: Masu garkuwa da mutane suna amfani da Direbobi wurin sace mutane Inji Jami'ar Ahmed Bello University. Saboda haka a daina hawa mota in har ba wacce dake da rijista ba, wato MOTOCIN GAREJI. AJE GAREJI A HAU MOTA DOMIN GUJEWA MASU GARKUWA DA MUTANE. Ya Allah Muna rokon ka da kayi mana tsari daga sharrin wannan mutane, Ameen

Yadda Mai Facebook Yake Samun Kudi Ta Hanyar Kowane Like Da Akayi Akan Wani Post.

Assalamu alaikum, ina yiwa kowa fatan alkhairi YADDA AKE SAMUN KUDI TA HANYAR NETWORKING  Da farko dai, DAN ALLAH  ai hakuri a karanta har zuwa karshe saboda zamu tunatar da kanmu. NETWORKING SERVICES, ya wuce duk yadda muke tunani saboda cigaban da aka samu ta hanyar internet dukda cewa ni ba networker bane, amma dai na gano wasu abubuwan da dama aciki.   Dalilin dayasa nace haka shine na gano dayawan mutane a yanzu  sun maida internet  networking haryar samun kudinsu {source of income} ta bangare daban-daban. Dan uwa wata kila zaka yarda dani idan ka karanta wadannan dalilan: (1). Zanyi misali da comapny FACEBOOK wanda akace yanada active members 2.7 billions subscribers  world wide, inda expert on networking sukace yana samun kusan $1 per like {ma'ana indai ka danna like a facebook to mark Zuberg {faceboook founder} ya samu $1 saboda haka idan kuma vedio ka kalla nawa kake tunanin zaisamu, ka kaddara dollar din N300 ce kaga kenan zakace N300×2.7b=8,10,000000 billion daily {but t

Computer Science.

Image
 Inputs Devices Of Computer! 1- Keyboard 2- Mouse 3- Joystick 4- Light Pen 5- Track Ball 6- Scanner 7- Graphic Table 8- Microphone 9- Magnetic Ink Card Reader 10- Bar Code Reader