An Da Katar Da DCP Abba Kyari!

AN DAKATAR DA SARKIN YAKI DCP ABBA KYARI.

Maigirma Shugaban 'Yan Sandar Kasarmu Nigeria IG BaBa Usman Alkali ya dakatar da Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari daga aiki har sai angama bincike akan zargin da ake mass.


Source: Datti Assalafiy

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

Federal Government Re-open Survivalfund!!!