Yadda Mai Facebook Yake Samun Kudi Ta Hanyar Kowane Like Da Akayi Akan Wani Post.
Assalamu alaikum, ina yiwa kowa fatan alkhairi
YADDA AKE SAMUN KUDI TA HANYAR NETWORKING
Da farko dai, DAN ALLAH ai hakuri a karanta har zuwa karshe saboda zamu tunatar da kanmu.
NETWORKING SERVICES, ya wuce duk yadda muke tunani saboda cigaban da aka samu ta hanyar internet dukda cewa ni ba networker bane, amma dai na gano wasu abubuwan da dama aciki.
Dalilin dayasa nace haka shine na gano dayawan mutane a yanzu sun maida internet networking haryar samun kudinsu {source of income} ta bangare daban-daban. Dan uwa wata kila zaka yarda dani idan ka karanta wadannan dalilan:
(1). Zanyi misali da comapny FACEBOOK wanda akace yanada active members 2.7 billions subscribers world wide, inda expert on networking sukace yana samun kusan $1 per like {ma'ana indai ka danna like a facebook to mark Zuberg {faceboook founder} ya samu $1 saboda haka idan kuma vedio ka kalla nawa kake tunanin zaisamu, ka kaddara dollar din N300 ce kaga kenan zakace N300×2.7b=8,10,000000 billion daily {but this is just my assumptions} wannan dalilin ne yasa akace mark Zuberg shine 5th richest man in 2020.
(2). Misali na biyu, shine yadda naga dayawan mutane sunyi register da company Youtube/Play store (app store) kowa saiyace kaje Youtube ka kalla vedio kokuma kayi downloading app dinsu harma wani lokacin saisu dora wani hoto wanda saiyaja hankalinka ka bude wannan vedio kaga kenan kudi ake samu.
(3). Misali na uku, shine akan BLOGGERS masu yada labarai zakaga sun tsara TITLE na din labarin yadda koka wuce saika dawo ka bude ka karanta kuma dazarar ka bude sunkaru dakai.
(4). Misali na hudu, shine yanzu zakaga wasu browser's/lunchers app suna zuwa da automatic ads akansu ko bakayi clicking ADS dinba browser din saita budema idan kayi kokarin yin back browser din saitaki komawa baya harsai ta budema wannan ads din kaga kenan kudi ake samu.
YADDA COMAPNY JAALIFESTYLE ZAI SAMU KUDI
Misali company yanada verified members 3 millions, ka kaddara comapny zai dauki data N1 a kowanna mutum daya a kullum kaga kenan company zaisamu 1×3millions=3millions a kowace rana, idan kuma a wata ne zai samu 30m
simple mathematics
Akan N1
♦️1×3m=3m daily
♦️3m×30=90m monthly
♦️90m×1year=1.80b
Akan N5
♦️5×3m=15m daily
♦️15m×30=450m
♦️450×1year=5.400b
Akan N10
♦️10×3m=30m daily
♦️30m×30=900m
♦️900m×1year=1.800b
Wannan takai taccen breakdown ne yadda comapny zaisamu kudi.
Anan ne nake cewa yan uwa ayi hakuri da bata lokacin karanatwa Ngd.
JAA LIFESTYLE alkhairi ne (ko FREE REGISTRATION dinnan mutum ya samu yaye kada daman tawuce).
Jaalifestyler✍️✍️✍️
For more inform.
whatsapp 09038702411
or call
Comments