Be Carefully For Cars That Help To Stole The Persons!!!!

Assalam Alaikum Warahamatullah.

HATTARA: Masu garkuwa da mutane suna amfani da Direbobi wurin sace mutane Inji Jami'ar Ahmed Bello University.

Saboda haka a daina hawa mota in har ba wacce dake da rijista ba, wato MOTOCIN GAREJI.

AJE GAREJI A HAU MOTA DOMIN GUJEWA MASU GARKUWA DA MUTANE.

Ya Allah Muna rokon ka da kayi mana tsari daga sharrin wannan mutane, Ameen

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

Federal Government Re-open Survivalfund!!!