Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..



Jaridar "ALIB Hausa" ta na sanar da duk wadanda ke bukatar cike Nirsal Covid19 loan da kuma wadanda su ka cika kuma cewar za su iya duba wa ko da baka sami Wani sako/sms ko kiran su ba domin ganin tabbacin matsayinka.

Kuma ga misalin yadda ake dubawa kamar haka:

1) kawi ka je wannan shafin nasu
http://covid19.nmfb.com.ng
amma fa ba space a tsakanin rubutun.

2) sannan idan shafin ya bude,  ka duba daga kasa za ka ga zabi guda 2, na farko SME na biyu Household, sai ka danna loan din da ka cike,  yawancin mutane Household su ka cike a matsayin zabinsu.

3) kuma ka na dannawa,  shafin zai kai ka inda za ka sa BVN number naka ka yi checking.

Sannan kuma:
1) inkuma ba ka dade da yin application ba, to za ka ga 'BVN' does not exist' domin sai BVN na wanda su ka yi aiki akan shi ake dorawa a wurin.

2) ko da sun duba application naka amma ba su gama aikin ba,  to za ka ga 'your application has not been approved,  please check back, later'.

3) kuma idan ko ka dade da yin application,misali,sati 2 ko wata kuma ka ji shiru, to idan ka duba, za ka ga approved,  da yawan kudin da kuma tsawon lokacin biyan, sannan za ka ga offer ta contract na loan din, idan ba ka cike ta ba, to ba za su ba ka loan din ba sam.

4) Sai cike offer shi ne ka yi scrolling duk dogon shafin har karshen ta,  amma a lura sosai akwai wata akwati a can kasa, sai ka danna kan ta ka yi tick, sannan a kasanta ka danna 'accept'.

4) Da zarar ka gama wannan shafin zai kai ka inda za ka sa sunan Bankin ka da Account No naka,  sai ka jira Alert kawai ALHJIN ALLAH.

To jama'a don ALLAH a yi SHARING wannan Sakon sosai, domin mutanen mu da dama ba su sani ba.

Kamfanin jaridar "ALIB Hausa ta na fatan ALLAH ya ba da sa'a ya kuma sa a dace Duniya da Lahira.

Comments

Popular posts from this blog

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

Federal Government Re-open Survivalfund!!!