True Love Story By Maimousa...

*INA SON SHI*

    _(ya tsane ni)_
              🌹🌹🌹🌹🌹🌹
                🌼🌼🌼🌼
                       ✨✨
                         ✨


                   *NA*

*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹           

*🀝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🀝🏻*
_(We are the best Writers Among all writers)_πŸ“š

_Alhamdulillah Allah shine abin godiya,dubunnan godiya ga masoyana ,masu hakuri da juriya, wa'inda a kullum zasuji ya jikina yake ,masu kira da masu tura sakwanni,duk na gani na kuma gode Allah saka da Alherie ,Ina fatan Allah ya kara bani lafiyar cigaba da rubuta wannan litafi Ameen_



*Page 13-14*

Dariya Saif ya kuma yi yace"abokina nagode da yanda ka amince ma shawarata a matsayina na abokin ka,kuma amini na,nagode da yanda ka amince ma shawara ta,sannan yanzun nan zamuje gidan su Hamida ,wani wawan kallo Ahmed ya wurga ma Saif yace"bakada hankali nine zanje gidan su,look! Saif na amince ayi auren nan ne dan farin cikinka,anma dan me ni zanje kazamin gidan su,gidan talakawa."

   Girgiza kai Dr Saif yayi tare da yin murmushi,tabas Ahmed da yasan da macen da yake cema talaka da bai fada ba,domin bashida rabin arzikin Hamida,duk da har yanzu za'a sa shi a jerin na uku ko na hudun masu kudin wannan garin
Anma ita kam idan za'a hada baban gari goma to za'a sata ta daya ko ta biyun masu kudi.

     Kwantar da murya Saif yayi yace"abokina kai kace zakayi wanan abun ne da farin cikina da kuma Momy ,anma yanzu d'aurewa zakayi nasan baka sonta anma plz abokina kayi min wanan alfarmar muje yau kadai muga tsohuwar ta itama muyi magana da ita daga hakanan sai ka barni nayi komai."

   Sauke ajiyar zuciya Ahmed yayi yace"naji idan anjima sai mu tafi,sosai Saif yaji dadi,tare da yima Hamida message ya fada mata ta shirya yau zasuzo gidan tsohuwar shida Ahmed.

    Tsale Hamida tayi lokacin da taga sakon Saif , tatara duk wani abu tayi ta aje ,ta fito daga Office dinta ,da gudu gards dinta suka rugo suka bud'e mata mota, direct tamfatsetsan gidanta aka nufa da ita tana  shiga d'akinta ta sauya kayan jikinta ta fito a Hamida Yar tsohuwa sak domin tsofafin tufafinta tasa doguwar rigar atamfa da ta fara tsufa.

    Da mota guda aka kaita dai-dai idan take tsayawa tace dreba ya tsaya nan ya tsaya ta fito ta basa umarnin komawa ita kuma ta kama hanya tayi yar tafiya kadan sannan ta isa gidan tsohuwa.
    Salama tayi ta shigo,kaka da ta fito daga d'akinta tace"a'a Hamida sai yanzu,kwana biyun nan wurin wannan aikin naku suna uzura miki,ko kadan bakya zama ,a yan kwana biyun nan can kike kwana."

    Da sauri Hamida tazo ta rugumo kaka tace"Oh kaka I miss you."
    Dan ture ta kaka tayi cik'in wasa tace"ke ni kinga rabani da wannan yaren naku na yahudawa, murmushi Hamida tayi tace"kakus na kenan,yau dai surukinki zaizo."

   Waro idanu kaka tayi tace"ke Yar nan bana son karya fa."rufe idanu tayi cik'in jin kumya tace"Allah da gaske kuwa kaka,nan ta fada ma kaka karya tace ai shima yanzu yana sonta,murna kaka tayi harda yar rawa tace"kai Alhamdulillah yau ranar farin ciki ce,maza zo a fara kimtsa gidan

   Kuma kije ki karbo  Yan abun da za'a dan sarafa musu,Kinga baki ne baza'a barsu haka ba."

    Zumburo baki Hamida tayi tace"haba kaka karki damu zan sayo dan fruits,da dan abun sha kinsan masu kudin nan basu cika cin abinci ba."

   "To naji je kimtsa gidan sai kiyi wanka,kisa kayan ki na sallah,suna miki kyau."
     Dariya Hamida tayi tare da farin ciki,ta samu kaka tsakani da Allah kaka ke son ta tamkar jinin ta,itama haka tana son ta tamkar mahaifiya .haka dai Hamida ta kimsta gida,ta gyara komai taje tayi wanka,ta shirya cik'in kayan Sallah ta kamar yanda kaka ta umarce ta,murmushi tayi ganin kanta cik'in kayan da duka duka daga atamfar har dinkin bazasu fice dubu biyu ba,ita da take sa kusan kullum suturar da takai kimanin naira Million daya, murmushi tayi tana jin dadin wanan rayuwar biyu da takeyi,ko banza hakan na taimaka mata wajen sanin rayuwar da talakawa ke ciki,hakan na kara mata kwarin gwiwar taimakon mutane,dan haka yasa take shiga makwabta dan ganin halin da suke ciki,da taga masu bukata zatasa a kawo kayan abinci sannan  aba magidanci jari,kowa yasan taimako irin na Hamida,anma basusan itace ba,a yanzu haka a unguwar cewa ake Hamida Alherie ce domin kuwa da zaran taje gidan ka a ranar sai ka samu Alherie,abu guda ke damunta shine yanda kaka take kin amsar taimako,a ko da yaushe idan tayi basaja tasa a kawo ma kaka taimako na kudi ko na abinci da sunan wani Alhaji ne ya basu taimako,anma kaka zatayi kememe taki amsa,tace idan yau shi ya taimaketa gobe wa zai bata,dan haka ba zatayi  mutuwar zuciya ba,a hanata nema,tafi son wahalar ta ko ta jikar ta Hamida ta ciyar dasu,to zata kwana a ranar cik'in farin ciki.
  Haka yasa kullum Hamida idan ta fita zata hado mata abincin lafiyaye a baban restaurant da kaji ,da juis masu dadi,idan tazo tace ma kaka ai daga restaurant din da take aiki ake bata,haka zasu zauna suci kayan  su,wanan rayuwar ita ke burge Hamida,a yanzu tafi son zama cik'in talakawa fiye da zama cik'in masu kudi ....

Story continues below
    Nan dai su Hamida suka zauna ita da kaka sunata hirar su,har akayi kiran Sallah magariba sukayi alwallah  sukayi Sallah,saida akayi Sallah isha'i sanan su Ahmed suka salamo,Ahmed sai wani cijewa yake yana bata rai ,fuska a hade,duk ya tsantsanta da gidan,haka dai ya d'aure suka gaida tsohuwar,domin duk abin sa yana girmama tsofafi,washe baki kaka tayi tana dariya,tace"a'a kardai ace saurayin nawa ne yazo,kowa yasa dariya banda Ahmed,Hamida na lura dashi,taga alamun tilasashi akayi,tabarma ta d'auko ta shimfida musu,tare da juis da yan kofina masu kyau da tsabta,Saif kadai yasha dan shi Ahmed ko kallon juis din baiyi ba,shi yanzu Allah Allah ma yake su fita daga wannan gida Kar ya kwashi cuta,lol kaji wulak'anci agun su Ahmed.

   Bayan kaka ta gama tsokanar ta Saif na dariya ,sai yace"kaka dama munzo ne Dan neman izinin ganawa da Hamida ,domin kuwa haka ya kamata idan za'ayi neman aure manya ake gani,kaka mudai ba da Wasa mukazo ba,munzo ne ayi komai yanda ya kamata ba tare da anja lokaci ba,kaka ga abokina shi yaga jikarki Hamida yake so da aure kuma."

    Washe baki kaka tayi cik'e da farin ciki,duk da taso ace  Saif shine Wanda yake son jikar ta ba wannan dunkum din ba,anma ya ta iya tunda jikarta shi ta gani tana so ba komai...
  Murmushi kaka ta kuma yi tace" Masha Allah,yaro haka ake so duk dan baban gida,insha Allah ni daga wajena ba matsala,anma kafin nan waye shi ,Saif ne ya fadi takaitacen tarihin Ahmed,kaka tayi murmushi da murna,domin kuwa tasan Mahaifin Ahmed taji ana fadar kirkin sa da son talakawa,kafin ya mutu,nan dai suka tattauna daga k'arshe kaka ta basu waje , Hamida tana mamakin yanda tunda Ahmed yazo bayan gaisuwa baice komai ba,tace"tab wannan kansa na rawa."

     "Ke! Ahmed ya daka mata tsawa yanda kaka da take daki ba zataji ba,ya hade fuska tare da cewa "na amince da Wanan auren ne dan abokina sannan karkiga wai dan zan aureki ki shiga rawar kai ki d'auka ko ina sonki ne,ki sani zan aureki ne dan ki zama baiwata ba wai dan so ba,domin ni matata batada kishiya,ita kadai nake so,dan haka tunda kin nace zan aureki a bisa sharadi , idan kin shiga daga ciki zan fada miki."

     Murmushi Hamida tayi tace"karka damu,indai zaka barni kullum inzo wajen kakata ni zan zauna da kai a haka."
  Tabe baki yayi bai kuma cewa komai ba Saif ne kadai ke yar dariya yana kallon wasan k'waikwayon su.

   ita kuma Hamida tace hakane saboda samun izinin fita daga wajen sa,domin kuwa aiki take hakan bazai sa ta dinga fita ba tare da izinin sa ba.

     Basu wani jima ba suka tafi Ahmed sai jin haushi yake da bakin cikin tursasa sa da yin wannan  abun da Saif yake so yayi yake.
   Suna fita wajen Momyn Ahmed suka nufa,itakam taji dadin yanda Ahmed ya karbi zancan auren duk da tasan baiso zancan ba.

     Haka ya koma gida anma ya rasa ta yanda zai fadama Zinat ,d'aurewa yayi suna zaune ,yace"my wife inaso muyi magana dake."

      Juyowa da murmushi Zinat tayi tana kallon sa tare da cewa Ina sauraran ka."

  Yace"kinsan dai ina sonki,sannan son da nake miki yasa kaf duniya bayan mahaifiya ta babu wace nake so kamar ki."
  Murmushi tayi tana jin dadi,yace"Zinat sanin kanki ne nida ke muna rayuwa ne cik'in kwaruwar juna,kuma kinga ni mabukaci ne a koda yaushe,ke kuma bai dameki ba,dan Zaki iya wata ma ba ruwanki da sex ni kuma ko kwana biyu a yanzu gagarata yake idan banyi sex ba,hakan yasa na yanke hukuncin Kara aure,anma ki sani auren da zanyi ba wai dan so bane saidan bukatuna,ke inaso ma ki d'auka cewar baiwa zan auro miki ba kishiya ba,domin ni ke nake so ba ita ba."

   Hankalin ta tunanin ta gaba-daya rasa mai ke mata dadi ji tayi a lokacin tamkar ta tashi ta kashe shi."

  Wani mugun kallo ta watso masa tace"Ahmed  ni kake kallo kake fada ma wanan maganganun ,lalai namiji ba dan goyo ba,lalai namiji shege ne,duk yanda kayi dashi sai yasan yanda yayi ya daka maka wuka, Ahmed ka sani kai baka isa ba ka kara min kishiya,kayi kadan,kaidin wa,to ka sani matsawar kace haka to dole zaka bani takardar sakina mtssss aikin banza aikin wofi ,Kai har ka isa kai waye ."

Story continues below
    Tana gama fadar haka ta tashi da gudu tayi d'akin ta,shikam Ahmed duk fa son da yake mata bazai juri wulak'anci ba,da gayin magana,dan haka tashi yayi ya nufi d'akin sa,ita kam Zinat tatara kayanta tayi tabar gidan a motar ta.....
[05/03 Γ  20:38] MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
     πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
  *INA SON SHI*
   _(ya tsane ni)_
              🌹🌹🌹🌹🌹🌹.         
                  🌼🌼🌼🌼

                        ✨✨
                           ✨           

                    *NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹

_daga wannan  page din litafi zai dinga d'auko b'angare biyu ne, b'angaren birni wato wajen su Hamida da kuma Ahmed,da kuma b'angaren kauye wanda anan gaba zakuji mai kuma kauye ta kunsa_

*PAGE 15-16*

  ........Zinat na zuwa gidansu da kuka ta isa gidan nasu,Momynta na ganinta haka a rikice ta fara tambayar ta lfy?
    Fadawa tayi jikin Mahaifiyar tata tace"Momy ba Ahmed bane"
  "Naji Ahmed me yayi miki ne"?

   "Mom Aure fa zai kara.".
  Da wani irin sauri Momyn  ta tashi tace"Au me?
  Aure!! ni za'ayi ma ya'ata kishiya ni zuwaira,karya ne wly,indai ina raye bazanga wannan bakar ranar ba,wato dan anga yana fidamu yana bamu kudade shine akeso a janyesa ,ke d'auki mayafinki zo muje, rigiji rigiji taja ta suka shiga mota suka kama hanya,niko nace"to ikon Allah ko ina zasuje oho🀷‍♀️


   *Kauyen gudil*

  Kauye ne dake cik'in ni'ima da dadin zama,duk da yan kauyen kauyawa ne anma kuma sunada dadin zama.

   Da gudu ta feto kai kace mai gudun tsere,a tsiyace ta shigo gidan Kai kace guguwa,bata ji bata gani iya Dije da ta fito daga b'andaki bata san hawaba batasan sauka ba sai ji tayi kamar an dagata sama an jefo,domin kuwa ba karamar bangaza ba yarinyar tayi mata ba,d'ankin ta shiga tare da jawo kyaure ta rufe,ta shige k'arkashin gado,ta kwanta,nan ta fara raba idanu tana wuki-wuki da idanu ,tana raraba su kai kace mage.
   Iya Dije da take zaune ga buta a saman jikin ta gaba-daya ruwan  butar sunyi mata wanka ta rike kugu sai salati take zabgawa,tace"a ni Dije Allah ya hadani da rikitatar yarinya,yanzu ke dan ubanki keda wa kika shigo min gida haka kika rufe d'akin wato ni a kasheni ko ."

  Tana jimami a zaunen sai ji tayi gadan-gadan mahaukaci ya shigo gida garjeje,haba iya Dije na ganin haka ta manta da zancan wani kugu da ta buge,da wani irin bala'in gudu ta taso ta nufo d'akin tana bubugawa tare da magiyar yarinyar ta bud'e mata sai ji tayi daga can d'akin yarinyar tace"tab aradun Allah  iya kiyi ta kanki domin illu bayada kai zai iya gwabzar ki,nikam bazan bud'e  ba.",ganin da iya Dije tayi Mahaukacin na karasowa yasa ta arta a guje tayi katangar gidan su da take karama ta tsalaka tabar gidan tana ihun d'auki .ganin haka da illu mahaukaci yayi yasa ya zauna a gefen gidan yana jiran dawowar su.jin gidan tsit yasa Larai da take k'arkashin gado ta fito tana zabga uwar zufa,tana zazare idanu,a hankali ta bud'e k'yauran d'akin ta zuro kanta tana lekowa ta wurga idanu taga ba kowa a tsakar gidan ta bud'e gaba-daya tana sauke ajiyar zuciya tare da fitowa tsakar gidan tana fadin kai illu hege ne,illu bala'i ne aradun Allah,yau ni na taba ganin wanga jarabar tana dimin tsiya har tazo tsakar gidan,bata ankara ba sai ji tayi illu yace"Larai ke Larai wly sai naci ubanki,ai jin haka da Larai tayi yasa ta Kara ma bujen ta iska ta arta a guje tabar gidan illu ma baiyi sanya ba ya biyota.
     Haka suka dinga gudun tsere,da k'yar ya shafa mata lfy,sai gap da magariba suka dawo ita da iye Dije kusan a tare ,kowanen su da sand'a ya  dawo gidan suna gudun ko illu har yanzu yananan ,nan iye Dije ta dinga bankama Larai harara,tace"ke waga yarinya wallahi bakida mutunci,dan uwarki ki kwaso min jaraba har gida,Larai wai dan Allah yaushe zakiyi hankali."
  Waro idanu Larai tayi tace"La iya ai yanzu ma nayi hankali ,yau dinnan zanyi hankali,ke wanan gudun da illu bala'i yasani ai ko gudun mutuwa sai haka,akan fa mangoro,an basa mangoro nace ya san min ya bani ko daya yaki shine ni kuma na warto daya na ruga na shanye shine fa yake ta bina haka,yau ni Allah na tuba in Banda iya hegen illu ai nafi k'arfin sa aradu🀨.",Jan kunnanta iya tayi wanda yasa tayi Kara,haka dai suka kwana da fargaba,washe gari kuwa suna zaune iya Dije da kuma Larai sai tijara take itafa bazataci  dumame ba,wata makwabciyar su ce ta shigo da salama ,iya ta tarbeta cik'in fara'a nan fa suka fara yar fira da Salame Salame tace"a Allah ya jikan Idi kowa yasan a garin nan shi kadai ne mai gyaran kariya yanzu tunda ya mutu har yanzu ba'a samu wanda zai maye gurbinsa ba sai anje kauyen makwabta an nemo."

     Iya Dije tace"a Salame me ya tado da kuma wannan maganar.?

   "Wallahi Dije yaron nan ne Wanda yayi aure shekaranjiya  dan gidan Maigari shine ya karye a hannu yau dinnan,an tafi neman  Mai d'auri ance bayanan,yaron abin tausayi,shine na tuno da Idi Mahaifin Larai.

   Nan dai iya Dije sukayita  tataunawa sannan daga bisani tayi salama ta tafi,tashi Larai tayi ta shiga wani d'aki sai gata da wata jaka a hannunta wace Iya tace ai ta  Mahaifinta ce, lokacin da ita yake zuwa wajen gyara,
   Idan mutum ya samu kariya,rataya jakar tayi tace"to mu iya Dije sai amana fatan nasara zamuje aiki"

   😨waro idanu Iya Dije tayi tace"wai Larai dan uwarki Ina zaki?

   Dariya Larai tayi tace"to Iya ance kyan da'a ya gaji ubansa ,shine nima yau zan gaji ubana bakiji ance Dan Maigari ya karye ba,to ai shine zanje na d'ora sa."
    sakaka da baki Iya Dije tayi,tabas yau ta kara shaidawa Larai batada hankali,a mamakance tayi salati tare da cewa "Larai kinada hankali kuwa,a Ina kika koyi aikin dori keda ko lokacin da  mahaifinki ke zuwa aikin kina cik'in ciki bakizo duniya ba,kina jaririya kuma ya rasu a gidan uwar wa kika iya dori,Kinga Larai ki fita idona na rufe,wai Larai yaushe zakiyi hankali"?
   Washe baki Larai tayi😁tace"au yau dinnan zanyi hankali aradu idan nayi d'orin nan, Larai ki rufa min asiri baki San ya ake wannan abun ba baki ma taba gani ba,"
   "to ni nayi nan, mun tafi aiki,buguzun-buguzun ta nufi k'ofa zata fita ,Aiko iya tashi tayi zata kamota aiko da gudu ta arta ta fita daga gidan tana fadin" aradu saina d'aura yaron nan hahhhhhh."

      Iya Salati kawai take zabgawa. Larai Kam tasa kai bata jin kira.

        B'ANGAREN su Zinat kuwa suna shiga mota basu tsaya ko ina ba sai wajen bokan Momyn a wani dan kauye.
  "Momy wai ina zamu? nifa na fara jin tsoro."

"Ke dan Allah zo muje,a haka muka kame mjin ki,bakiga yanda yake nuna miki so ba."
    "Momy  dama Ahmed ba son Allah yake yimin ba."

   "Ke rufa min bakin ki."

  Momy tace.

Wata buka suka shiga  anyi sa'a babu mutane,wani murtukeken mutum ne zaune bakikirin,Mai manyan idanuwa ga uban muni da katon ciki."

    "Kaji makiyin Allah shege arne ,mugu,an gaisheka arne."
  Momy ce ke wannan kirarin yayin da boka ya kece da dariya sannan yaci fuska yace" an gaishe da arniya ku shigo da baya-baya."

     Shigowa sukayi,Zinat tsoro duk ya kama ta, Boka yace"nasan abinda ke tafe daku anma ku sani aure bazai taba fasuwa ba,dole sai ta shiga gidan idan kuma kukayi wasa kan cewar sai kun hana auren to tabas zaku iya rasa ranku ,saide za'ayi aure anma kuma baza'a bari ba miji ya sota zai tsaneta ta koma tamkar mujiya."

           Momy ba haka taso ba anma kuma tabas tasan cewar idan har Arne yace hakan tofa hakan ne,dan haka boka ya kuma jadada tare da fadin yarinyar ki tayi gagawar komawa d'akin ta ,domin badan k'arfin aikina ba abinda takeyi da tuni mijin ya saketa ,kuma wannan yarinyar ma ba sonta yake ba  kawai dai auren zaiyi.anma karki damu yarki zataci gaba da mulkar sa,sai abinda tace za'ayi,wace zatazo saide ta zama baiwar ta."

  Sai lokacin sukaji sanyi a ransu,kudin suka aje suka tashi suka fita.

"Nifa Momy bazan koma gidan mugun nan ba ,duba fa dan  raini  ni zaiyi ma kishiya."

  "Ke dan Allah mahaukaciya bakiji abinda Arne  yace ba ,so kike kiyi mana asarar yan kud'adan da muke samu ne,ke kamar ba mace ba,wannan kishiyar ai hutu ne zaki samu,tunda sai yanda kikayi da mijin ki,dan haka muje daganan ma zan mayar dake,haka ko akayi ta mayar da ita, Ahmed baisan ma ta fita ba kuma baisan ta dawo ba.

    Hamida tuni aka fara mata gyara,yanzu kam komai Saif keyi,tun ranar da sukazo su biyu,ita Kam ba ruwanta gyara ake mata kamar me ,tayi kyau tayi haske gwanin burgewa.

   Rana bata karya saide uwar diya taji kumya,domin a yau ne aka d'aura Auren Ahmed da Hamida,a ranar Hamida tayi farin ciki kamar me,anma ango tamkar an aiko masa da sakon mutuwa ,ba'ayi wani baban taro ba,Momy kawai tayi taron ta,ana salar isha'i akazo d'aukan amarya bayan tasha nasiha agun kaka   sunsha kuka kafin su rabu dak'yar aka banbare Hamida a jikin Kaka.

   Haka aka d'auki amarya wajen Momy aka fara nufa da Hamida Momy tayi farin ciki tare da sa mata Albarka,sannan ta mata nasiha tace a nufi da ita gidan Ahmed,wanda har  a lokacin Zinat taki kulla Ahmed.

Aci gaba da gashi😘
[08/03 Γ  20:39] MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
     πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
  *INA SON SHI*
   _(ya tsane ni)_
              🌹🌹🌹🌹🌹🌹.         
                   🌼🌼🌼🌼
                        ✨✨
                           ✨           

                    *NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹

*PAGE 17-18*

     Tunda aka kai Hamida kowa ya watse,dan kuwa ko kawayenta masu kudi bata fadama ba,dan tabas tasan zasu iya tona asirin ko ita wacece dan basa d'aukan raini,dan haka babu wanda yasan da aurenta sai wani dan uwan mahaifinta da ya wakilci aurenta.

       Zaune take ita kadai d'aki tunda aka kawota shiru kakeji kamar ba mutane a gidan,dan ko yan kawo amarya basu samu tarba ba mai kyau domin sunsha zagi da wulak'anci agun kawayen Zinat,basu iya biye musu ba,domin duk makwabtan su  kakar Hamida ne suka kawota talakawa,hakan yasa suka sha wulak'anci agun su Zinat shi yasa Hamida ta godewa Allah domin da kawayenta ne har rufe su Zinat zasu iya yi,bayan sun tafi ne daya daga cik'in kawayen Zinat mai suna Zuby,tace"mtsss da akan wa'innan talakawan ne kike bata ma kanki lokaci mutanen da basu fice su zama karnanki ba,dubasu fa dukansu kina ganinsu zakisan cewar talauci yayi musu katutu."
   Dayar ta k'arbe tace" wly ko Zuby ashe yarinyar yar talakawa ce futuk,ai wanan fidata bazaiyi wuya ba."
   Zinat tace"yau ni yarinyar nan zata shigo ma gida tana yar talakawa,ai wly zataji jiki da kafafaunta zata barmin gida.

    Hamida shiru shiru taji ango baizo ba kawai ta yaye mayafi ta shiga b'andaki dan watsa ruwa tayi wanka,saboda tasan dama hakan zata faru,ba laifi b'andakin yanada kyau anma kuma bai kama k'afar nata ba a kyau da tsari.wanka  tayi ta d'auro alwallah tazo tayi Sallah ,wani firge ta hango dan haka taje ta bud'e ta samu juis d'auka tayi tasha,sannan  tazo ta kwanta.
  Ahmed yana d'akinsa tunda akace an kawo amarya ya karajin wani irin bakin ciki a Zuciyar sa,tamkar wanda aka aikoma da sakon mutuwa,zaune yake bayan yayi wanka dagashi sai kayan barci yana danna waya,Zinat ce ta shigo cik'in wasu mahaukatan kayan barci,duk tayi hakane dan hana Ahmed zuwa wajen amarya ,wannan shawarar kawayenta ne.

   Jin an bud'e k'ofar d'akinsa yasa ya daga kai dan ganin wanda ya shigo,yanda yaga Zinat shi yayi bala'in tada hankalin sa,domin kuwa dama a matse yake.karasowa tayi shi kuma ya bud'e duka hannuwan sa biyu domin tarbota dama yayi kewarta,kullum cik'in bata hakuri yake anma taki hakura hakan yasa ma yaji ya  kara tsanar Hamida,domin a cewarsa ita tasa matar sa taki hakuri yaso fasa auren badan mahaifiyar sa da tayi jan ido ba da tuni ya fasa.
  Jawota yayi jikin sa ta fado bisa fafad'en kirjin sa,ya hade ta ya rungume tare da sauke ajiyar zuciya,yayin da sandar girman sa ta fara mutsutsu ,fara kokarin janye jikinta tayi tare dayin fuska ,tace"ni shafa min lfy dama nasan zaka daina sona tunda kayi aure dama ku maza haka kuke."

   Murmushin takaici yayi yace"haba wifey wani irin ban hakuri da lalaba ne banyi miki ba,ai na fada miki ni ba sonta nake ba,domin kuwa har aka gama sabgar nan banje gidansu ba ,ai da ina sonta da naje inda take a yau,dan haka kisa a ranki kaf duniya mace biyu nake so,daga mahaifiyata sai ke."

     Ranta taji yadan sosu wato yana hada son da yake mata da na mahaifiyar sa,ai ita tayi tunanin cewa zaiyi mace daya yake so,wato ita ,lalai dole tasan abun yi dan ita bata son ya hada sonta da kowace shegiya.niko nace ya Salam Uwar tashi ma kishi kike
da ita Allah sawake.
  Wasanni ya fara yi da sasa na jikinta,wanda ya tafi da ita  gaba-daya,yanda yake Wasa da jikinta duk yabi ya ruda ta,  daga k'arshe ya hayeta ya fara zuba aiki,tun tana sa ran zai sauka har ta fara kuka domin kuwa riketa gam yayi yanda bazata gudu ba,dan yasan halinta,kuka ta fara anma ina kamar tana kara masa wani k'arfi ne,tun cik'in k'arfin sa yake cinta,yanda yaji ta fara kokowa dashi ne yasa ya fara magana a kunnuwanta yace"plz baby ki barni na karasa wly idan ban zubar ba zan iya mutuwa,kici-kicin kufcewa take ,gannin  zata kwafsa masa yasa ya rada mata a kunnuwa cewar baby ki barni na karasa zan baki one million kinji."
      jin haka yasa Zinat watsakewa ta washe baki duk yanda take Jin azaba domin a bushe take a yanzu ba komai shima d'aurewa kawai yakeyi yana maneji,haka ta hakura ya dingayi yayin da duk ya gurgurje abarsa da k'yar ya gama, anma badan ya gamsu ba ,da ace zai samu wani gindin mai ni'ima to da ya zuba aiki.
     Ana gamawa ta fara sauke ajiyar zuciya,kayanta tasa tare da cewa a bani."

   Yana cik'in huce gajiya bai gama ba ya zuba mata idanu yana mamakin yanda take abu kamar wata karuwa,idan ba kudi taji ba bata abu dan Allah.sauke shanyayun idanunsa yayi akanta yana mata wani kallo wanda shi kadai yasan ma'anar sa,yace"ki bari idan Allah ya kaimu sai kizo ki kirga ,yamutse fuska tayi alamun bata yarda ba ,wani takaici ne yaji a ransa ,yace"je ki duba akoi rafar yan dubu-dubu dari sai ki kirga,aiko cik'in murna ta tashi ta bud'e ma'ajiyar kudin yau batayi wahala kirgawa ba kasancewar a tsare suke,nan ta kirga million dinta,har karin wasu dubu dari biyun tayi,ta tafo ta kallesa tace sai dasafe my love."

  Ta kama hanya ta tafi, domin kuwa cewa tayi idan tana barci tare dashi baya barinta ta huta ko cik'in dare lalubar ta take,ita kam bazata iya ba. idanun sa sukayi jawur yanzu ace yanada mata anma bazasu kwana waje guda ba,bazai iya rungume matarsa ba yaji dadi ,kullum dashi da gwaro ba banbanci,ji yayi jijiyar sa tayi wani irin tashi, "subahanillah" ya ambata,dole fa yau yasan abun yi .

   Maganar Saif ya tuna,"Ahmed ga Amarya an kawo maka na tabata zata baka abinda kake so,ka d'aure Koda bazaka d'auketa a matsayin mata ba ka d'aure ka dinga kai bukatarka, wajen ta."

   Ahmed ya tab'e baki tare da kallon Saif yace"so kake ta rainani!."

  Saif yayi murmushi yace "ai tana tsoron ka,bazata Rainaka ba,kuma ai kasan yaran talakawa basu cika raini ba.

   Wannan maganar da ya tuna shine yasa ya tashi zurmut,ya nufi b'andaki wanka yayi ya tsarkake jikinsa,sannan yazo yasa wasu kayan barcin tare da feshe jikinsa da turaruka masu kamshi,kallon agogo yayi Sha biyu na dare,fitowa yayi ya rufe d'akin sa ya nufi b'angaren Hamida,a lokacin Hamida ta jima dayin barci sanye take da karamar rigar barci,marar nauhi ,tayi baje baje saman gado   hata rigar tata ta nanade gaba-daya  rigar tayi sama har kirjinta da suke cik'e dam a tsaitsaye ana gani, bud'e k'ofar yayi ,ya shigo kamshi ,sanyanyan ne mai dadi ya ziyarci hancinsa,lumshe ido yayi, domin kuwa ko d'akin sa baida kamshin dadin da d'akin Hamida keda,laluba hannun sa yayi ya kunna fitilar d'akin,tuni haske ya garwaye d'akin,juyawa yayi aiko yaci karo da nonuwa tulu-tulu suna masa gwalo wani irin hadiyar yawu yayi makwat,baisan lokacin da ya nufi saman gadon ba,hayewa yayi baiyi wata-wata ba ya fara shafa nonuwan tare da kai bakinsa akai ,ya jefa daya lumshe idanu ya fara yi tuni ya fice daga hayacinsa kawai baki ya kafa ya fara tsotsa kai kace mayunwacin jariri, cik'in barci ta fara jin kamar ana mata wasu abubuwa ,tuni ta fara mika tare da b'ank'arewa yanda takejin dadin barci,abun taji ya fara yawa dan haka ta bud'e Idanunta a hankali,abinda ta gani shi yasata runtse idanu tare kuma da budewa,murza idanunta tayi dan ganin wanda ke kanta,da sauri ta zabura ,ta jawo zanin gado tare da rufe jikinta  ta fara raraba idanu,shima tashi yayi tare dajin Yar kumya ya akayi ya kasa controlling din kansa akan wannan yarinyar,anma kuma ai kudi yasa ya aurota,kuma ai tazo ne dan haka,fuska ya had'e yace"ke meye haka sa'anki ne ni"?

  Kallon wondon sa tayi taga yanda jijiyarsa ta kumburo tuli guda a wondo sai motsi take, murmushi tayi domin ita duk  da batasan wanan harkar ba,bai bata tsoro sosai ba,tunda tasan dama tunda tace zatayi aure ai tasan da haka.

    Yamutse fuska tayi tace"duk da ni ba matar so bace nasan incin kaina ka taba ganin amarya ko ta kauye ce ba'a kawo mata kaza ba,haka kawai kazo ka hayemin ba kazar amarci."

       "Tofa Hamida ashe kema  tantiriyar kanki ceπŸ₯΄
[09/03 Γ  20:08] MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
     πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
  *INA SON SHI*
   _(ya tsane ni)_
              🌹🌹🌹🌹🌹🌹
                   🌼🌼🌼🌼
                         ✨✨
                            ✨

                  *Na*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹

*Page-19-20*

,,,,,,Wani mugun kallon tsana ya bita dashi, cik'in ransa yake fad'in ba gashi ba dama abinda yake gudu kenan kar yarinyar nan ta raina sa, ganin yanda ya hade rai ta dan tsorata anma ta danne dan dole ta fida tsoron sa in tana son tafiyarsu tazo daya domin ta lura Ahmed  dan rainin hankali ne,wata Zuciyar ce tace mata ai kawai kamar ba mace ba,ai a yanzu ma abun tabawa ya gani har ya kusanto ki,dan haka kiyi amfani da wannan damar ki jawo  hankalin sa murmushi tayi mai kayatarwa tare da yaye bargon ,wani irin b'ank'arewa tayi tare da sakin hanmma ya Salam ai wannan abun da tayi ba karamin rikitar dashi yayi ba ,domin kuwa dukiyar fulaninta kusan fitowa sukayi,ga tsinin su kamar zai tsokale masa idanu,sakin baki yayi yana kallon kirjinta,cik'in ransa yake fad'in ashe  yarinyar nan tanada kayan ruwa, Ahmed yanzu ba lokacin nuna tsana bane ko fushi ka lalaba ka bata abinda take so ka kwashi gara in yaso washe gari kaci ubanta.

    Tashi tayi ta gabansa ta fida kumya ta nufi wadrop ta cire wannan rigar ba ruwanta ta d'auki bra ta sanya ko kadan ya kasa d'auke Idanunsa daga kallon surar ta,shi abun tsoro ya basa domin yarinyar ta cika gaba da baya komai yaji,bombom dinta tulu-tulu,ga kungun nan mai fadi da tudu,take yaji jijiyar tayi wani irin wutsil ta buga da k'arfi yakai matakin da bazai iya hakuri ba,ta fida ran zaiyi magana sai ji tayi yace"Hamida plz ki bari gobe sai a kawo miki kazar kinga yanzu dare yayi."

   Tab'e baki tayi cik'in ranta tana mamakin yanda ya Kira sunanta ashe yasan sunanta,lale namiji kenan idan yanason abu yasan yanda zai samesa."

   Murmushi tayi tare da juyowa,tace"Ahmed wannan Al'ada ce dole a kawo min koda kuwa bazanci ba."
    Tana gamawa tazo ta gabansa daga ita sai pant da bra ta kwanta,tace"sorry idan ka gama ka kashe wuta kayi hakuri fa bana barci da kaya karkace nayi rashin kumya.

    Kasa hakuri yayi shifa yau sai yaci kasan nan nata dan haka dole ya nemi kaza,tashi yayi ya nufi kitchen baba ,Allah ya taimake sa ya samu kaji an gasa su suna magasa an sasu ,dama ana irin haka saboda Zinat ta umarta da su dinga mata wannan gashi,yau Kam ta manta bataci ba saboda tana murnar samun kudi.

    Murmushi yayi har cik'in ransa yaji dadi kara dumamawa yayi ya fido ya nufo d'akin Hamida da ita har yanzu jijiyar sa a mimik'e take a matsanancin bukatuwa yake ,firge ya nufa ya d'auko Madara mai sanyi ya hado da ita,yana zuwa ya aje saman gadon tare da cewa ke tashi gashinan nasan dama ba'a saba ci a gida ba."
    Murmushi tayi hadi da girgiza kai dan taji sa,tashi tayi ta sauko bata sha'awar kazar anma yunwar da take ji shi zai sata ci dan tun jiya rabonta da abinci .

    Duk ko wane motsi nata yana kallo shikam mamakin surarata yake mai kyau, b'andaki ta nufa ta wanke bakinta ta dawo ta zauna ta fara yargar kazarta tana korawa da Madara,kallonsa tayi cik'in salo na jan hankali ta kashe masa ido tare da fadin zo muci mana tare da turo masa dan karamin bakinta, abun ya burge sa dan haka baisan lokacin da ya sauko ba,
     Zama yayi kamar sakarai ya saki baki,yagowa tayi ta basa a baki abinda ba'a taba masa ba ,yaji dadin gashin dan dama shima yunwar yake ji,duk da fuskar sa har yanzu ba alamun fara'a anma kuma Yana cin abinda take basa,shide burinsa ta basa abinda take bukata  yaci  yayi gaba,

   Tare sukaci suka gama shi ya k'auda kayan taje tayi brush tare da dawowa ta kwanta ,shigowa yayi shima ya shiga b'andakinta yayi brush ya dawo ya shiga bargo anan ne fa gabanta ya fara tsananta bugawa,domin tun farko ta wayan ce  ne dan kar ta nuna masa tsoro ta aza zai barta ne tunda ya tsaneta da tace ya kawo kaza,ashe  abun zaizo da sauki,to killama dama ya sayi kazar ya aje ne.

   Tana cik'in zancan zuci taji ana cire mata bra gabanta taji ya kuma faduwa,dakewa tayi,bayanta ya fara shafawa yanajin taushi da kamshin dadi na tashi a ko ina na jikinta,hakan ya kwaidaita masa tsotsar jikinta,bayanta yake bi ko Ina yana yima kiss a hankali ya jirkito da ita tare da kai bakinsa daidai wuyanta yana bin ta da wasu irin wasanni masu wuyar fusaltuwa,tun tana jin tsoro har dadin ya rinjaye ta ta sakar masa gangar jikin ta,a hankali yake mata kiss a wuya tareda tsotsa,yana lasar wuyan,can ya fara gangarowa har bisa sukiyar fulaninta,ya fara cicizawa cik'in salo sannan ya yasa hannu Yana matsasu,wani irin taushin dadi yaji da ya kara rikitar dashi,baki yakai ya fara tsotsawa,kowanne  sa baki yake yana tsotsa sam ya manta da wa yake ya lula duniyar dadi, ihu ihu yake itama tana ihun ,sosai yasha dukiyar fulaninta, sanan ya gangaro kasanta,nan ma saida yayi Wasa da gurin sosai ya tsotsa,saida ruwan ni'ima suka gangaro ya tashi fida rigar barcin sa,da wondo ya fido katuwar abarsa sam bata lura da jijiyarsa ba,domin har lokacin bai daina shan na shanunta ba,dan haka sai ji tayi ana kokarin tura mata katon abu runtse idanu tayi domin ba karamin radadi taji ba,Saida ya riketa gam domin da k'yar ya samu abun ta shige,ihu ta saki,yayin da shi kuma ya lula duniyar gajimare,duniyar dad'in  da nai tab'a shiga ba,runtse Ido yayi tare da sakin wani irin nishi da kara tsabar dadi ya fice daga hayacin sa ,jin da yayi abar tasa ta shiga da k'yar nan ya fara motsi da kugun sa yana bi da ita a hankali,saida ya samu ta dan bud'e sanan ya fara zuba aiki ba k'ak'autawa ,Sam bayaji baya gani
   Hamida duk yanda takai ga dauriya Saida ta fara zubar da hawaye kasancewar kasan nata karami ne shi kuma jijiyar tasa baba ce hakan yasa take Jin kamar ana yagata,shikam kara bud'e k'afafunta yake yanda zaiji dad'in shigarta da kyau,nan fa ya fara ihun dadi,abun takaici babu wace yake Kira a sambatun sa sai Zinat ,har kuka yake wanda harda hawaye kan dadi, sambatu Kam yayi sa kadan daga cik'in abinda yake fad'i shi ne Wayyo Zinat kece kika
Koma haka da dadi,wayyo dadi hahhh hohhhh hashhhh Allah ,sabatu kawai yake zubawa,ya jima sosai a kanta sannan ya samu nutsuwa,a lokacin kam ita tuni jikinta ya mutu gaba-daya ko ina ciwo yake mata ba kamar kasanta,ko dan yatsanta kasa motsashi tayi.

   Kwantawa yayi tare da rungumo ta Yana jin wani nishadi a ransa da samun wata irin nutsuwa wace bai taba samu ba a Rayuwar sa ,  wani irin iska mai dadi yake  ji ,yana kara shigar sa,kara matseta yayi gam tare da shafe fuskar sa,jin damshin hawaye a fuskar sa ya basa mamaki domin kuwa shi bai ma san yayi kuka ba,nan barci ya fara jansa ita kam tuni tayi barcin wahala sannin da yayi cewar barci da najasa ba kyau dan haka ya tashi ya nufi b'andaki yayi wankan tsarki,yana dawowa ya tatara inasa Inasa ya nufi k'ofar fita,fitilar d'akin
  Ya kunna yaga jini dan kadan saman zanin gadon shi dama yasan virgin ce tun lokacin da ya shigeta ,kada kai yayi yaje ya rufeta ya nufi d'akin sa,kawai ya sama ransa itace matar sauke bukatar sa daga wannan kuma ba kari .zai kwashi gara anan yaba zinat so.

  *_______________________*
Larai ce ta isa gidan Maigari buguzun-buguzun,ba ko salama ta afka gidan,Matar Maigari Hajara na zaune ta rafka uban tagumi ta rasa abinda ke mata dadi,a ranta tana jimami ga danta da karaya an rasa mai d'aura sa,Larai ce da uwar Jakarta a hannu tace tofa gamu munzo ina yake a kawosa mu masa aiki."
   Yanda Larai taci uwar fuska tana magana kai kace  da gaske mai d'aurin gaske ce,Hajara tace"Larai lfy ko?"

   Washe baki😁 Larai tayi tace"to ke wai Hajara ba mai gyara mutum ake nema ba,to ai shine nazo na gyara d'anki kinsan ni Yar gado ce kuma agun mahaifina na gadaπŸ™„."

  Hajara Sam bata wani tsaya tunani ba ta fara kwala karar Kiran a fido danta Wanda ya karye ga Mai gyara,nan fa Larai ta zauna a tsakar gida tayi baje-baje,ta fara zaro kayan d'auri harda wasu kara, da kulukan magani,itakam duk batasan amfaninsu ba,kawo Wanda ya karye akayi hannun yayi suntum Larai ta kalli hannun da kyau tace" tab,wannan hannu ya cika tambal πŸ€”,yauwa ku bani Ada ,da wuka,harda hortanya ma idan akoi a bani dan aiki za'ayi bana wasa ba,sai munyi k'walfar  jini kafin mu samu a d'aure sa,zaro idanu Hajara  tayi😳 tace...........


Resource: Whattpad
Writer: Maimousa12


The next chapters are  coming Insha Allah...

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

Federal Government Re-open Survivalfund!!!