Posts

Certificate of the year!!!

Image

Dangerous People‼️ ( Hackers ) ☠️☠️☠️

Image
HACKERS!!! ☠️☠️☠️ Acikin Kwanan nan ina samu labari akan matsalar hacking account din mutane da dama wasu ana anfani da hacked din da akayi masu wurin cutar mutane kamar wani BIMO Trader wanda duk wani mai hankali yasan wannan mutanan macutane, saboda babu wani kasuwanci asanina na social media wanda zaka sa kudi take yanke kasamu riba wadda ta wuce hankali ace ka zuba 10k kasamu 50k acikin mintuna kadan Wasu kuma kawai zalunce ne zai sa suyi ma hacked ko dan su nemi kudi ko taimako wurin yan'uwanka batare da sanin ka ba... A gaskia ina daga cikin mutanan da Hackers suke ci ma tuwo a kwarya, Kuma Alhamdulillah Muna nan muna ta kokarin ganin Al'ummah sun samu sauki akan abinda hackers sukewa mutane , Saboda hakane yau na zo mamu da wata hanya wadda zata taimaka sosai wurin kare account din mu Na "Facebook" Wannan hanyoyin sune hanyoyi mafi saukin da ake bi wurin yi mamu hack, Suna taimakawa hackers wurin samun duk wasu bayanai da suke bukata batare da sun s

WAEC RESULTS IS OUT TODAY!!!

Image
Sakamakon Jarrabawar Waec Na Makarantun Gwamnati Yafito || 2020 A Yau Ne Sakamakon Jarrabawar Waec 2020 Na Makarantun Gwamnati Yafito, A sakamakon tsaiko da aka samu na satittikan da suka wuce a baya na rashin fitowar jarrabawar yasa jama’a da dama korafe korafe. Hakan ya farune sakamakon wasu yan matsaloli da aka samu a kasa baki daya, Amma yanzu komai ya dai-dai ta. Ana kira ga iyayen Dalibai da daliban dasuje Kafe mafi  kusa dasu domin duba sakamakon jarrabawar ko kuma a danna wannan link domin dubawa da kanka . Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a ga Daliban da suka rubuta ta.🙏🙏🙏

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!

Image
RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH SAKO ZUWAGA BISHOP KUKAH DAGA MURIC: Bishop din Diocese na Sokoto, Rev. Fr. Hasan Kukah, a maganar da yayi jiya ya ba da shawarar cewa ya kamata a yi juyin mulki da wani Dan Kudu ya mamaye kujerar mulkin Najeriya. Ya kuma ambaci Musulunci a matsayin addinin da yake kawo tashin hankali. Kungiyar kare hakkin bil adama ta musulinci ta Najeriya, kungiyar Rajin kare hakkin Musulmi (MURIC), ta bayyana bishop din a matsayin mai muguwar dabi’ar ci da ceto Kuma mai kawo hargitsi. Wannan an bayyana wa manema labarai ne a wata sanarwa da aka fitar a ranar Litinin, 27 ga watan Disamba, 2020 ta hannun Farfesa Ishaq Akintola, daraktan kungiyar. Mun yi matukar mamakin wannan ta hanyar kai hare-haren da aka fara jiya wanda Rev. Hasan Kukah ya kaddamar kan Musulunci saboda tsana ta addini. Bishop din Katolika na Diocese na Sakkwato ya ambaci Musulunci a matsayin addini tashina-tashina. Ya kuma yi kira da a yi juyin mulki ga zababbiyar gwamnatin Shugaba Mu

Photo New:

Image
Bandits sack 4 towns and Abducted 48 People In Katsina Fresh Attacks!!!

Five Thing You Must Know About How To Protect Your Device From Hackers!

Hanyoyin Da Za A Kare Waya Daga Madatsa 1. A Rinƙa Kulle Waya Abu na farko da za a yi kuma a rinƙa yi shi ne kulle waya ta hanyar sanya mata tsaro. Duk da sanya wa waya tsaro ya zama ruwan dare, amma game da kariyar waya ba wai sanya wa waya tsaro kamar yadda kowa yake yi shi ne abun nufi a nan ba. Sanya wa waya tsaro da kulle ta na nufin kulle duk wata manhaja da ke cikinta waɗanda ke da mu’amala da hanyar sadarwa, sirrikan waya da makamantansu. Don haka ya na da kyau a rinƙa kulle waya da sanya mata tsaro ta hanyoyin da suka dace. 2. A Yi Hankali Da Sanin Me Ake Sanyawa A Cikin Waya Lokuta da dama mutane suna amfani da manhajoji da kala-kalan abubuwa ba tare da duba sahihanci da ingancinsu a cikin wayoyinsu ba. Wannan kuma ya kasance sakaci ne mai hatsari. Don haka ya na da kyau a rinƙa kula da duk wani abu da ke cikin waya; a kula da saƙonni, hotuna, bidiyoyi, fayil da makamantansu. A rinka sanin waɗanne abubuwa ne aka sanya a cikin waya kuma waye ya sanya su, sannan mene ne tabbaci

YADDA AKE SAKA LINK A CIKIN BLOG

To bari mu cigaba da bayani kan Blog. Yanzu zamuyi bayani ne kan yadda zaka haɗa post ɗinka da link. Bayan ka kammala post ɗinka, ko kana so ka shigar da link a tsakiya. Ka je inda ka ga an rubuta link sai ka shiga. Bayan ya buɗe zaka ga an rubuta .Web Address:sune na website ko blog bari na shigar da nawa ku gani https://arewab.blogspot.com Bayan kun gama rubutawa sai ku je chan kasa ku saka ok. Shikenan kun haɗasu .Email Address:Sune kamar su yahoo.com email ko gmail da dai sauransu. Bari na saka nawa ku gani hassanabubakarmusa081@gmail.com Yawwa to shima zaka zo ne kasa  ka shiga Email Address sai ka saka email ɗinka ko gmail sai ka saka ok shikenan. HASSAN ABUBAKAR MUSA 09038702411