Neco Results 2020

 HUKUMAR NECO TA SAKI SAKAMAKON JARABAWAR TA NA 2020.

Hukumar shirya jarabawa ta kasa National Examinations Council ta fitar da sakamakon jarabawar daliban makarantun sakandire ( SSCE ) . Sakamakon ya nuna karuwar kashi biyu cikin dari na yawan wanda suka samu maki biyar zuwa sama a dukkan jarabawar . Magatakardan Hukumar , Farfesa Godswill Obioma ne , ya sanar da hakan a Hedikwatar NECO da ke Minna . Har wa yau , NECO ta soke sakamakon makarantu 12 saboda an same su da aikata satar amsa . Za a iya duba sakamakon jarabawar ta shafin NECO a
       
             👇👇👇

             

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!